Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso da Peter Obi suka isa wajan babban taron jam’iyyar ADC a Abuja
Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi kenan a yayin da suke isa wajan babban taron jam'iyyar ADC dake gudana a Abuja.
Labarin ya dauki hankula inda da yawa ke tambayar yaya ake yawan ganin Peter Obi da Kwankwaso tare ko tare zasu yi takara ne?
https://twitter.com/i/status/2044049224082374691








