Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Soja Boy ya nuna sabon Kitsonsa da matan da suka masa kitson

Duk Labarai
Tauraron Mawaki, Soja Boy ya bayyana sabon Kitsonsa. Sannan ya nuna matan da suka masa kitson da wadda ta masa kwalliya. https://www.tiktok.com/@officialsojaboyy/video/7672337119813160212?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7672337119813160212&source=h5_m&timestamp=1786362320&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7665740753532061457&share_link_id=9095bcf2-6ce0-445c-b9a4-1d31fe4874e8&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&ug_btm=b2001&sp_root_share_link_id=9095bcf2-6ce0-445c-b9a4-1d31fe4874e8&...

Kalli Bidiyon: Yanda Rarara yakewa Mahaifiyarsa Hidima

Duk Labarai
An ga wani Ni Rarara yanawa Mahaifiyarsa Hidima wanda ya dauki hankula. Rarara ya kama Hannun Mahaifiyarsa inda aka ga ya je ya share mata wajan da zata zauna sannan ya kamata ya zaunar da ita. A 'yan Kwanakinnan dai Rarara ya sha suka saboda wakar da yawa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami. https://www.tiktok.com/@mubeedabai/video/7672128083456986375?_r=1&_t=ZS-98l5kl1WWQM