Kalli Bidiyo yanda wata mata ta lakadawa dansandan Najeriya dukan kawo wukaa tsakiyar titi
Wata mata ta baiwa mutane mamaki bayan da aka ganta tana lakadawa dansandan Najeriya dukan kawo wuka a tsakiyar titi.
Badai asan abinda ya hadasu ba inda aka ga matar ta kama dansandan da duka har sai da ta kaishi kasa.
https://www.youtube.com/watch?v=VBrn9kXTHlE
Mutane da yawa sun yi mamakin lamarin.








