Bayyana Kyautar Motar Da Yara ‘Ýan Maťàñ Nan Śuke Yì, Ya Fi Illa Fiye Da Àbìnda Suke Źuwa Ýi Ake Ba Šu Motar
Daga Jamila Ibrahim
Ni Wallahi yaran nan da ake bawa mota fitowa da suke yi suna nunawa ya fi illa akan abinda suke zuwa ýi ake ba su.
Yanzu sun yi influencing yara kanana na ťìķțok har ya kai ga burin yarinya kawai ta yi ìşķançì a ba ta kudi, yara sun fara fandarewa.
In an basu suyi hakuri su daina zuwa suna posting don yadawa duniya.
Ku kuma 'yan mata da kuke kallon wadanda ake bawa gida da mota as role model har suke burge ku ku sani ba haka kawai ake ba su kudin ba, wani abun ya wuce kudin da saurayi zai bawa budurwa sabida soyayya ko sabida ya yi źìñà da ita, yawanci kudin ķùñģiya ce, bayan wasu shekaru za a a nemi wadanan dukiyar a rasa ka zama abun tausayi.
Zan iya misalai da 'yan fim dayawa wadnda ma suka tare kasar waje suka yi suna, suka yi kudi amma karshen su yan...








