Tuesday, April 21
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fara bin manyan Arewa yan rokon su amince da kudirin Haraji da yake son aiwatarwa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fara bin manyan Arewa yan rokon su amince da kudirin Haraji da yake son aiwatarwa

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fara aika wakilai ga manyan mutane a Arewa dan ya jawo hankalinsu su amince da sabon kudirin dokar canja fasalin Haraji da yake son aiwatarwa. Rahotanni daga fadar shugaban kasa, Kamar yanda jaridar Punchng ta samo sun ce shugaban yana aikawa mutane daidaiku da kungiyoyi wakilai dan jawo hankalinsu su amince da kudirin dokar tasa. Hakan na zuwane a yayin da gwamnonin Arewa suka ki baiwa shugaban kasar hadin kai game da sabuwar dokar harajin. Sabuwar dokar Harajin dai ana ganin zata fi amfanar jihohin kudu wadanda suka fi kawo kudin shiga inda ake maganar jihar data fi kawo kudin shiga itace zata samu kudi masu yawa.
BABBAR MAGANA: Wani Magidanci Ya Taho Tun Daga Kasar Waje Zuwa Ofishin ‘Yan Sandan Jihar Kano Dake Bompai Saboda Shamsiyya

BABBAR MAGANA: Wani Magidanci Ya Taho Tun Daga Kasar Waje Zuwa Ofishin ‘Yan Sandan Jihar Kano Dake Bompai Saboda Shamsiyya

Duk Labarai
BABBAR MAGANA: Wani Magidanci Ya Taho Tun Daga Kasar Waje Zuwa Ofishin 'Yan Sandan Jihar Kano Dake Bompai Saboda Shamsiyya A gobe ne dai hukumar 'yan sandan ta jihar Kano za ta fitar da bayanin dalilin zuwan nasa saboda Shamsiyyar, kamar yadda Kakakin rundunar 'yan sandan Abdullahi Kiyawa ya sanar. Allah Ya sa a ji alkairi.
DARASIN RAYUWA: Fitacçìyaŕ ‘Ýar Tiktok, Khadija Gulma Ta Makançè

DARASIN RAYUWA: Fitacçìyaŕ ‘Ýar Tiktok, Khadija Gulma Ta Makançè

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} DARASIN RAYUWA: Fitacçìyaŕ 'Ýar Tiktok, Khadija Gulma Ta Makançè Wani iko na Allah shine, Khadija ta bayyana cewa sai ta rufe ido daya sannan take gani. Sannan kuma wani sashe na jikinta ya fara şhànyewà. Allah Ya ba ta lafiya.

Maganin hana kawowa da wuri

Magunguna
Maza da yawa na neman maganin hana kawowa da wuri wanda ke taimaka musu wajan jima'i. A wannan rubuta zamu kawo muku dabarun da ake amfani dasu wajan hana kawowa da wuri. Dabara ta farko itace ta canja tunani: A yayin da ake jima'i, namiji zai iya yin tunanin wani abu na daban ba jima'in ba, hakan zai taimaka masa wajan rashin kawowa da wuri. Zare Azzakari: A yayin da Namiji yake jima'i kuma yaji yana neman kawowa, yana iya zare azzakarinsa daga farjin matar ko kuma ya dan dakata, hakan zai taimaka masa wajan rashin kawowa. Cin Namijin Goro: Wasu rahotanni sun bayyana cewa, Cin Namijin Goro na taimakawa matuka wajan hana kawowa da wuri. Ana kuma iya yin Amfani da Kwandam dan kada a kawo da wuri. Idan namiji yayi minti 5 ya kawo, hakan ba matsala bane dan mafi yawa ana yin...
Jaruman Kannywood da suka rasu a 2024

Jaruman Kannywood da suka rasu a 2024

Duk Labarai
Har yanzu masana'antar Kannywood da masu bibiyarta suna tunawa tare da jimamin rasuwar fitaccen mawaƙi El'mu'az Birniwa, wanda ya rasu a daren Laraba, 4 ga Disamban 2024 a Kaduna. Irin yanayin da mawaƙin ya yi rasuwar fuju'a ce ta sa jimaminsa da ake yi ya ɗauki lokaci, kamar yadda ake yi idan an yi mutuwar farat-ɗaya. Mawaƙi El-Mu'aza ya shiga sahun irin su Saratu Daso da Mustapha Waye da darakta Aminu S. Bono wajen yin irin rasuwar ta fuju'a. A daidai wannan lokaci da muka yi ban-kwana da shekarar 2024, BBC ta tattaro wasu ƴan masana'antar da suka bar duniya a shekarar. Fatima Sa’id (Bintu) A ranar Lahadi 11 ga Fabrairun 2024 ne Allah ya yi wa jaruma Fatima Sa'id, wadda aka fi sani da Bintu Dadin Kowa rasuwa. Jarumar wadda ta fi yin fice a shirin na tashar Arewa24 t...
Lakurawa sun kashe ƴan sanda biyu, sun yi awon gaba da shanu sama da 500 a Kebbi

Lakurawa sun kashe ƴan sanda biyu, sun yi awon gaba da shanu sama da 500 a Kebbi

Duk Labarai
Ana ci gaba da samun bayanai game da harin da ƴan ƙungiyar nan ta Lakurawa suka kai garin Na-tisne na yankin ƙaramar hukumar Arugungun ta jihar Kebbi. Harin wanda suka kai a ranar Alhamis da daddare, ya janyo mutuwar ƴan sanda biyu inda kuma suka kore shanu fiye da 500. Sai dai an samu nasarar murƙushe maharan, a sakamakon wani ƙoƙari na haɗin gwiwar gwamnatin jihar Kebbi da jam'an tsaro. Shugaban ƙaramar hukumar Arugungun ta jihar Kebbi, Honarabul Aliyu Gulma ya shaida wa BBC cewa tun bayan faruwar sojoji da sauran jami'an tsaro sun bi sahun ƴan bindigar tare da kashe da dama daga cikinsu. "Hankali ya fara kwanciya zuwa yanzu. Ana kuma ƙoƙarin mayar da sauran dabbobi da aka ƙwato daga hannunsu," in ji Gulma. Ya kuma ce gwamnatin jihar ta girke jami'an tsaro da yawa a yankin...
Gwamnatin Borno za ta rage wa manoma kuɗin litar mai zuwa 600

Gwamnatin Borno za ta rage wa manoma kuɗin litar mai zuwa 600

Duk Labarai
Gwamnatin jihar Borno ta sanar da cewa za ta rage wa manoman da suka sha fama da hare-haren Boko Haram kuɗin mai domin rage musu raɗaɗi. Gwamna Babagana Umara Zulum ne ya sanar da haka a ranar Juma’a a garin Bama yayin rabon tallafin kayan aikin gona ga manoma sama da 5,000 waɗanda hare-haren Boko Haram ya ɗaiɗaita. A cewar gwamnan, za a rage kuɗin litar mai wanda ake sayarwa kan naira 1,000 da kuma 1,200 a Maiduguri zuwa 600 ga manoman. "Mun yi haka ne da zimmar rage wa manoman raɗaɗi ko kuma matsalolin kuɗi da suke fuskanta, musamman ma a yankuna da aka lalata wa gine-gine da kuma wuraren kasuwanci sakamakon rikicin Boko Haram na tsawon shekaru," in ji Zulum.
Kannywood ta dakatar da tauraruwa Samha Inuwa saboda zargin yin shiga mai nuna tsìraìcì

Kannywood ta dakatar da tauraruwa Samha Inuwa saboda zargin yin shiga mai nuna tsìraìcì

Duk Labarai
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta sanar da dakatar da tauraruwa Samha Inuwa saboda zargin yin shiga mai nuna tsiraici. Shugaban hukumar Abba El-Mustapha shi ya tabbatar wa da BBC hakan, inda ya ce an dakatar da Samha na aƙalla tsawon shekara ɗaya. "Cikin abubuwan da suka sa muka da dakatar da ita har da furta kalamai marasa kyau waɗanda ba ɗabi'ar ƴan Kannywood bane," in ji El-Mustapha. Rahotanni sun ce hukumar ta sha yi wa tauraruwar ta Kannywood gargaɗi kan irin shiga mara kyau da kuma yin kalamai da ba su dace ba a wasu bidiyoyinta, sai dai ta bijire wa hakan kamar yadda hukumar ta yi zargi.