Monday, July 6
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Peter Obi ya kai wa gwamnan Bauchi ziyarar tuntuɓa

Peter Obi ya kai wa gwamnan Bauchi ziyarar tuntuɓa

Duk Labarai
Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya kai ziyarar tuntuɓa ga gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed. Cikin wani saƙo da gwamnan ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya ce a lokacin ziyarar sun tattauna batutuwa da dama da suka danganci haɗin kai da yaƙi da rarrabuwar kawuna. Gwamnan ya ce tattaunawar tasu ta ƙara ƙarfafa kishin ƙasa domin shimfaɗa tafiyar da ya ce ''za ta kyautata makomar ƙasar''. Rahotonni sun ce ƴansiyasar biyu sun yi ganawar sirri a tsakaninsu, kafin daga baya a bar ƴanjarida su shiga. Peter Obi ya bayyana cewa ya kai ziyara zuwa Bauchi ne domin jaje da ta'aziyyar mace-macen da aka yi a jihar, tare da tattauna a batutuwan da suka shafi makomar Najeriya da kuma tuntuɓar masu ruwa da tsaki a fagen siyasar ƙasar.
Matatar Man Dangote ta Tafka Asarar Naira Biliyan 32

Matatar Man Dangote ta Tafka Asarar Naira Biliyan 32

Duk Labarai
Matatar Man Dangote zata tafka asarar Naira Biliyan 32 saboda sayar da Lita Miliyan 500 na man fetur a farashin man da ya karye. Dangote da kansa ne ya sanar da karya farashin man fetur din inda kuma ya tabbatar da cewa suna da man fetur din ganga Miliyan 500 a cikin tankunansu. Ya bayyana hakane a yayin da farashin man fetur din yake akan naita 890 kan kowace lita. Idan aka sayar da man fetur din a tsohon farashin man na Naira 890 akan kowace lita, Dangote zai samu Naira Biliyan 445. Saidai daga baya a watan Fabrairu Dangote ya sanar da rage Naira 65 daga farashin man wanda a yanzu ake sayarwa akan Naira 825 akan kowace lita. Idan aka sayar da Lita Miliyan 500 da Dangote yace suna da ita a ajiye akan sabon farashin na Naira 825 akan kowace lita, Dangote zai samu kudi Naira ...
Kalli Bidiyo: Yanzu wanda ya hana mutane Sallar Juma’a tsawon sati goma sha shine ake cewa zai ceto Arewa>>Sheikh Asadussunnah kan yabon da akewa El-Rufai

Kalli Bidiyo: Yanzu wanda ya hana mutane Sallar Juma’a tsawon sati goma sha shine ake cewa zai ceto Arewa>>Sheikh Asadussunnah kan yabon da akewa El-Rufai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Babban Malamin addinin Islama a jihar Kaduna, Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya soki yabon da akewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da cewa shine zai ceto mutanen Arewa. A cikin Tafsirinsa na Azumin watan Ramadana, Sheikh Musa yace a lokacin cutar Korona, duk Duniya babu inda aka matsawa mutane kamar jihar Kaduna. Yace sai da aka kulle mutane aka hanasu yin Sallar Juma'a ta tsawon sati goma sha. Yace irin wannan ne za'a ce wai shine zai ceto mutanen Ar...
Naga kwarjini da Kasaita irin wadda ban taba gani ba bayan haduwa da Sarkin Kani, M. Sanusi II a filin jirgin sama>>Rahama Sadau

Naga kwarjini da Kasaita irin wadda ban taba gani ba bayan haduwa da Sarkin Kani, M. Sanusi II a filin jirgin sama>>Rahama Sadau

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa, ta hadu da me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a filin jirgin sama. Tace taga kwalliya, kwarjini da kasaita wadda bata haduwa da ta kowa. Ta bayyana cewa har abada ita masoyiyar sarkince. Rahama ta bayyana hakanne a shafinta na sada zumunta.
Kuma Dai:Bayan karar data kai majalisar Dinkin Duniya, Sanata Natasha Akpoti ta sake komawa kotu kan dakatarwar da aka mata inda kotun tace majalisa ta mayar mata duka hakkokinta a matsayin Sanata idan ba haka ba zata daure Sanata Akpabio a gidan yari

Kuma Dai:Bayan karar data kai majalisar Dinkin Duniya, Sanata Natasha Akpoti ta sake komawa kotu kan dakatarwar da aka mata inda kotun tace majalisa ta mayar mata duka hakkokinta a matsayin Sanata idan ba haka ba zata daure Sanata Akpabio a gidan yari

Duk Labarai
Bayan korafin data kai majalisar Dinkin Duniya, Sanata Natasha Akpoti ta sake kaiwa kotu korafi kan dakatar da iymta da aka yi daga majalisar Dattijai. Sanata Natasha Akpoti ta kai karar magatakardar majalisar, da gaba dayan majalisar, da kakakin majalisar, Sanata Godswill Akpabio, da kuma shugaban kwamitn da'a na majalisar Sanata Neda Imasuem wanda shine ya bayar da shawarar a dakatar da ita. Majalisar dai ta dakatar da sanata Natasha Akpoti na tsawon watanni 6 inda ta kwace motar da aka bata a matsayin sanata sannan aka janye mata jami'an tsaron dake kula da lafiyarta, hakanan an hanata zuwa kusa da majalisar. Saidai wannan sabuwar dokar ta kotu tace tana umartar majalisar data dawowa da Sanata Natasha Akpoti da duka hakkokin a matsayinta na sanata. Babbar kotun ta gwamnatin ...
Wadannan dakikan Gwamnonin naku da suka bayar da hutun makaranta saboda zuwan watan Ramadan ‘ya’yansu basa zuwa wadannan makarantun gwamnatin, sun kai ‘ya’yansu can makarantun kudi a Abuja ko kasashen waje>>Omoyele Sowore ya gayawa ‘yan Arewa

Wadannan dakikan Gwamnonin naku da suka bayar da hutun makaranta saboda zuwan watan Ramadan ‘ya’yansu basa zuwa wadannan makarantun gwamnatin, sun kai ‘ya’yansu can makarantun kudi a Abuja ko kasashen waje>>Omoyele Sowore ya gayawa ‘yan Arewa

Duk Labarai
Tsohon dan takarar shugaban kasa, kuma mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, Jahilan Gwamnonin da suka bayar da hutun makaranta saboda zuwan watan Ramadan 'ya'yansu basa zuwa wadannan makarantun Gwamnatin da suka kulle. Ya kara da cewa, sun kai 'ya'yansu can makarantun kudi a Abuja ko kuma kasashen waje. Sowore ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumuntar Facebook. A baya ma dai Sowore ya kira Gwamnonin jihohin Kebbi, da Kano, da Bauchi da Katsina da cewa Jahilaine saboda sun kulle makarantu saboda zuwan watan Ramadan. Inda yace idan ya zama shugaban kasa, ba zai yadda a rika kulle makarantun ba. Lamarin kulle makarantun dai ya jawo cece-kuce sosai inda cikin wadanda suka soki hakan hadda kungiyar Kiristoci ta CAN, da Ministar Ilimi, Suwaiba...
Majalisar Dinkin Duniya da kika kaini kara bata isa ta kirani in je ba, hakan ma da kika yi kin kara aikata wani laifinne>>Sanata Godswill Akpabio ya gayawa Sanata Natasha Akpoti

Majalisar Dinkin Duniya da kika kaini kara bata isa ta kirani in je ba, hakan ma da kika yi kin kara aikata wani laifinne>>Sanata Godswill Akpabio ya gayawa Sanata Natasha Akpoti

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kakakin majalisar dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, Majalisar mata ta majalisar Dinkin Duniya da Sanata Natasha Akpoti ta kaishi kara bata da hurumin da zata iya kiransa ya gurfana a gabanta. Ya bayyana hakanne ta bakin me magana da yawunsa, Eseme Eyiboh inda ya kara da cewa, lamarin na cikin gidane dan haka babu wanda ya isa ya saka musu baki. Yace majalisar bata da hurumin a matsayin Najeriya ta kasa me cin gashin kanta tace zata shiga wannan lamari. Saidai...
Sai da Buhari ya amince sannan na bar APC zuwa SD, Saboda babu wani abun da nake yi ba tare da na sanar da shi ba>>El-Rufai

Sai da Buhari ya amince sannan na bar APC zuwa SD, Saboda babu wani abun da nake yi ba tare da na sanar da shi ba>>El-Rufai

Duk Labarai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce bai bar jam'iyya mai mulki ta APC ba har sai da tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya amince da batun barinsa jam'iyyar APC da komawa jam'iyyar SDP. "Da saninsa na bar APC. Sai da na je ranar Juma'a na faɗa masa cewa zan bar jam'iyyar. Saboda babu wani abun da nake yi ba tare da na sanar da shi ba. Ko lokacin da nake gwamnan Kaduna da zan naɗa kwamishoni sai da na kai masa jerin sunayen domin ya duba ya gani ko a ciki akwai wanda ya taɓa zagin sa. Bayan ya duba ya ce ba matsala Allah ya yi albarka. Duk abin da zan yi sai na yi shawara da shi." In ji Malam El-Rufai. Ko El-Rufa'i na da ubangida na siyasa? Da BBC ta tambayi Malam Nasiru El-Rufai ko yana da ubagida a siyasa? Sai ya ce ba shi da shi amma kuma yana da...
Rashin kunyarta da rashin bin dokar majalisa ce tasa muka dakatar da ita ba zargin da takewa Sanata Godswill Akpabio ba>>Majalisar Dattijai ta mayarwa da majalisar Dinkin Duniya martani kan dakatar da Sanata Natasha Akpoti

Rashin kunyarta da rashin bin dokar majalisa ce tasa muka dakatar da ita ba zargin da takewa Sanata Godswill Akpabio ba>>Majalisar Dattijai ta mayarwa da majalisar Dinkin Duniya martani kan dakatar da Sanata Natasha Akpoti

Duk Labarai
Majalisar Dattijai ta mayarwa da taron mata 'yan majalisa na Duniya dake gudana a majalisar Dinkin Duniya dake New York City na kasar Amurka martani kan dakatar da sanata Natasha Akpoti. Sanata Natasha Akpoti da majalisar dattijai ta dakatar ta halarci taron inda ta gabatar da korafin dakatar da ita da aka yi, duk da majalisar tace mata ba abinda ya tarasu a wajan kenan ba amma ta sha alwashin ji daga bakin majalisar dattijai ta Najeriya kamin daukar mataki. A martanin majalisar dattijai ta Najeriya wanda shugaban majalisar, Sanata Opeyemi Bamidele ya aikewa majalisar Dinkin Duniya kuma 'yar majalisar wakilai dake halartar taron, wadda kuma itace shugabar kwamitin kula da harkokin mata da jin dadi na majalisar watau, Honorable Kafilat Ogbara ta karanto ta kishi cewa. Muna sanar ...
Duk da karar da Sanata Natasha Akpoti ta kai majalisar Dinkin Duniya, Majalisar Dattijai tace dakatarwar data mata na nan daram ba Fashi

Duk da karar da Sanata Natasha Akpoti ta kai majalisar Dinkin Duniya, Majalisar Dattijai tace dakatarwar data mata na nan daram ba Fashi

Duk Labarai
Majalisar dattijai tace dakatar war datawa Sanata Natasha Akpoti na nan Daram ba fashi. Ta bayyana hakane bayan zaman da manyan majalisar suka yi inda aka so kafa kwamiti dan warware matsalar dake tsakanin Sanata Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti. Saidai sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa, janye dakatarwar da akawa Sanata Natasha Akpoti zai nuna cewa majalisar na da rauni dan haka kamata yayi jaddada dakatarwar da aka mata. Hakan kuwa aka yi inda sanata Danjuma Goje da Abdul Ahmed Ningi, da sauransu duk suka amince da wannan matsaya. Hakan na zuwane bayan da sanata Natasha Akpoti ta kai maganar gaban majalisar Dinkin Duniya.