Wednesday, December 24
Shadow

Author: Bashir Ahmed

An kama sojojin da aka aika su tsare makarantar ‘yan mata ta jihar Kebbi amma suna koma daukar hoto da ‘yan matan sannan suka tafi yawo

An kama sojojin da aka aika su tsare makarantar ‘yan mata ta jihar Kebbi amma suna koma daukar hoto da ‘yan matan sannan suka tafi yawo

Duk Labarai
Mun Kama Sojojin Da Aka Tura Maga Amma Suka Bar Wurin Aikin Su Har Aka Sace Dalibai, Cewar Minista Matawalle Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa an kama wasu dakarun soji da aka tura makarantar Maga a Jihar Kebbi domin bayar da tsaro, amma suka bar wurin a ranar da 'yan bindiga suka sace ɗalibai mata. Ministan ya ce ana gudanar da bincike don gano ainihin dalilin da ya sa suka bar makarantar a irin wannan lokaci mai haɗari. Ya ƙara da cewa: “Da zarar an kammala bincike, za a ɗauki mataki bisa ka’ida, kamar yadda dokokin soja suka tanada.” Har yanzu dai ana cigaba da fafutukar ganin an ceto daliban da aka sace.
Mu Kiristoci mun san cewa, Abinda Trump ya fada karyane ba mu kadai ake Shyekyewa ba amma maimakon mu gyara masa kuskuren da yayi sai muka amince da abinda ya fada>>Inji Wannan Kiristan

Mu Kiristoci mun san cewa, Abinda Trump ya fada karyane ba mu kadai ake Shyekyewa ba amma maimakon mu gyara masa kuskuren da yayi sai muka amince da abinda ya fada>>Inji Wannan Kiristan

Duk Labarai
Wata Kirista ta fito ta soki 'yan uwanta Koristoci inda tace sun san maganar da shugaban kasar Amirkar Donald Trump yayi ba gaskiya bace amma sun biye masa. Tace kamata yayi su fito su gyarawa Trump Kuskuren da yayi na cewa Kiristane kadai ake Khashewa amma sai suka rika murna da abinda ya fada. Tace Amurka idan ba kowa da kowa zata taimaka a Najeriya ta har taimakonta ba'a so. https://twitter.com/Aashfinn/status/1991899747544936561?t=Ib2aHvCJMljZywEmNJU4vw&s=19
Gwamnatin tarayya ta kulle makarantun Unity, Gwamnatin jihar Katsina ta kulle makarantun Gwamnati, Filato ma an kulle makarantu sai abinda hali yayi

Gwamnatin tarayya ta kulle makarantun Unity, Gwamnatin jihar Katsina ta kulle makarantun Gwamnati, Filato ma an kulle makarantu sai abinda hali yayi

Duk Labarai
Rahotanni sun tabbatar da cewa Gwamnatin tarayya ta kulle makarantun Unity Schools guda 47 saboda matsalar tsaro. Hakanan daga jihar Filato ma Gwamnatin jihar ta sanar da kulle dukkan marantu sai abinda hali yayi. A jihar Katsina ma an kulle dukkan makarantun Gwamnati sai abinda hali yayi. Hakan na zuwane biyo bayan hare-haren ds ake kaiwa babu kakkautawa kan makarantu. An kai irin wadannan hare-haren akan Makaranta a jihar Kebbi da Jihar Naija.
Kalli Bidiyon: Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaba Tinubu ya umarceshi

Kalli Bidiyon: Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaba Tinubu ya umarceshi

Duk Labarai
Rahotanni sun tabbatar da cewa, Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma Jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya umarceshi. An ga Ministan ana masa fareti a yayin da ya isa jihar ta Kebbi. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1991914433032147194?t=VBHlg9155qsnwtsAoetBmw&s=19 Hakan na zuwane bayan da aka sace daliban makaranta yara a jihar.
Muna aiki tare da Gwamnatin Najeriya dan kawo karshen Shekye Kiristoci da ake a kasar>>Inji Sakataren Ma’aikatar Yàqì ta kasar Amurka

Muna aiki tare da Gwamnatin Najeriya dan kawo karshen Shekye Kiristoci da ake a kasar>>Inji Sakataren Ma’aikatar Yàqì ta kasar Amurka

Duk Labarai
Sakataren ma'aikatar yaki ta kasar Amirka, Pete Hegseth ya bayyana cewa ya gana da me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro na Najeriya, Malam Nuhu Ribadu. Yace zasu yi aiki tare dan kawo karshen Khisan Kyiyashi da akewa Kiristoci a Najeriya. Ya bayyana hakane a shafinsa na X. Saidai da yawa musamman Inyamurai basu ji dadin wannan labari ma inda su a sonsu basu so Gwamnatin Amurka ta saurari Gwamnatin Najeriya ba.
Kalli Bidiyon yansa Lauyoyin Nnamdy Khanu suka je ofishin DSS dan ganinshi amma aka ce musu an mayar dashi Gidan Gyaran Hali dake Sokoto

Kalli Bidiyon yansa Lauyoyin Nnamdy Khanu suka je ofishin DSS dan ganinshi amma aka ce musu an mayar dashi Gidan Gyaran Hali dake Sokoto

Duk Labarai
Lauyoyin Nnamdy Khanu sun je ofishin DSS inda suka nemi ganinsa, Saidai an gaya musu an mayar dashi gudan gyaran haki dake Sokoto. Saidai sun yi fatan cewa, za'a mayar dashi Abuja inda suke can ya fiye masa sannan hakan zai fi bashi damar kare kansa musamman yanzu da zasu daukaka kara. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1991910366381801539?t=ibpFnOcp7zvVYisNsn_Hyw&s=19
Kalli Bidiyon: Mu Ahlussunah bama wa masu yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) waqa Adalci, sai mu rika sukarsu amma mu kuma bama yiwa Annabi waqar>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Kalli Bidiyon: Mu Ahlussunah bama wa masu yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) waqa Adalci, sai mu rika sukarsu amma mu kuma bama yiwa Annabi waqar>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Duk Labarai
Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya qalubalanci 'yan Ahlussunah da sukar da sukewa mawaqan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam). Yace amma su Ahlussunah basa yin wakokin yabon ga Annabi, yace tunda ba haramun bane, za'a iya yi. Yace idan ka soke abinda wani yake yi kace ba daidai bane, dai kai ka yi a ga naka. https://www.tiktok.com/@nurasara531/video/7574896268405673223?_t=ZS-91abwORELAG&_r=1
Kalli Bidiyo Da Duminsa: An hango Sadiya Haruna Kwance a Qìrjìn Gfresh Al-amin, wanda hakan yasa mabiyansu cikin rudani

Kalli Bidiyo Da Duminsa: An hango Sadiya Haruna Kwance a Qìrjìn Gfresh Al-amin, wanda hakan yasa mabiyansu cikin rudani

Duk Labarai
An hangi taurarin kafafen sadarwa Gfresh Al-amin da abokiyar Burminsa, Sadiya Haruna tare har ma ta kwanta akan Qirjinsa. Lamarin ya baiwa mabiyansu mamaki matuka inda aka ce duk zagezagen da tsinuwa data faru a tsakaninsu amma gashi sun dawo tare. Wasu dai sun alakanta hakan da rayuwar bariki. Tuni dai wasu suka rika tambayar auren Sadiya Haruna ya mutu ne? https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7575206201080679688?_t=ZS-91ab02EPKtN&_r=1 https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7575206796000840967?_t=ZS-91abYhH9ner&_r=1
Kalli Bidiyon yanda wani dan majalisar Amurka ke kuka saboda Tausayin Kiristoci da ake Mhuzghunawa a Najeriya

Kalli Bidiyon yanda wani dan majalisar Amurka ke kuka saboda Tausayin Kiristoci da ake Mhuzghunawa a Najeriya

Duk Labarai
Wani dan majalisar kasar Amurka, Bill Huizenga ya zubar da hawaye saboda tausayawa Kiristoci wanda a cewarsa ake Mhuzghunawa a Najeriya. Ya zargi Gwamnatin Najeriya da kin yin abinda ya dace dan magamce matsalar. Dan majalisar me suna Bill Huizenga ya dauki hankula musamman a tsakanin Kiristoci. https://www.youtube.com/watch?v=HXXdRqFw8Tw?si=ILbLCzGxRUvKw4Yq