Kalli Bidiyon: Yanda Nafiu Bala da ya kawo Tarnaki a ADC ke shan wahala wajan karanta takardar jawabinsa
Bidiyo ya bayyana na Nafiu Bala Gombe inda aka ga yana karanta takardar jawabinsa da kyar.
Da yawa sun rika tambayar an ya yana da karatu me inganci kuwa?
Wasu kuwa sun rika kiransa da Jahili.
https://twitter.com/i/status/2042262997242949889








