Kalli Bidiyon: Bani da wata Alaqa ta kusa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu wasu malaman addinine suka hadani Allah da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) in goyi bayansa>>Inji Malam Nasiru Ahmad Tinubu
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, bashi da alaka ta kusa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Yace abinda ya faru shine, ko a 2023 da ya goyi bayan Tinubu, wasu malaman addinin musulunci ne daga jihohin Yarbawa suka sameshi suka rokeshi akan ya goyi bayan Tinubu.
https://twitter.com/i/status/2021106751723225113








