Wednesday, March 25
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Fitar Da Hotunan Jami’anta Guda Biyu Da Suka Mùțù A Yayin Aranģamar Su Da Yan Shi’a A Abuja A Makon Da Ya Gabata

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Fitar Da Hotunan Jami’anta Guda Biyu Da Suka Mùțù A Yayin Aranģamar Su Da Yan Shi’a A Abuja A Makon Da Ya Gabata

Duk Labarai
Rundunar 'Yan Sanda Ta Fitar Da Hotunan Jami'anta Guda Biyu Da Suka Mùțù A Yayin Aranģamar Su Da Yan Shi'a A Abuja A Makon Da Ya Gabata. 'Yan sandan masu suna ASP Innocent Agabi da Sufeto Alexander Odey, a dalilin ķišàñ na su tare da raunata wasu 'yan sanda uku, yanzu haka mabiya Shi'a fiye da casa'in ne suke tsare a komar 'yan sanda bisa zargin su da kišañ.
DA DUMI-DUMI: A yau ne ake sa ran shugaba Tinubu da shuganan China Xi Jinping za su rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyi guda biyar

DA DUMI-DUMI: A yau ne ake sa ran shugaba Tinubu da shuganan China Xi Jinping za su rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyi guda biyar

Duk Labarai
A yau ne ake sa ran shugaba Tinubu da shuganan China Xi Jinping za su rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyi guda biyar, Yarjejeniyar za a ƙulla ta ne da manyan jami'ai daga manyan kamfanonin kasar Sin guda 10, wadanda hadakar kadarorin da ke karkashin kulawar su ya zarce dala tiriliyan N3tr. Masana'antu daban-daban din suna wakiltar ɓangarori daban-daban, da suka haɗa da fasahar sadarwa, da man fetur da gas, aluminum, da haɓaka tashar jiragen ruwa, da sabis na kudi, da fasahar tauraron dan adam da sauransu.
Zanga-zangar karancin man fetur ta barke a Abuja

Zanga-zangar karancin man fetur ta barke a Abuja

Duk Labarai
Ranar litinin, 'yan Najeriya sun fara zanga-zangar nuna rashin jin dadi kan karancin man fetur a Abuja. Kungiyar Coalition of Concerned Civil Society Organizations of Nigeria ce ta shirya zanga-zangar dan jawo hankalin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan ya magance matsalar karancin man fetur data kunno kai. Shugaban kungiyar, Comrade Aminu Abbas y dora alhakin karancin man fetur din akan shugaban kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari.
Ma’aikatar Gidaje da Ci Gaban Birane ta Tarayya, ta fara gina gidaje 500 a Jihar Kano

Ma’aikatar Gidaje da Ci Gaban Birane ta Tarayya, ta fara gina gidaje 500 a Jihar Kano

Duk Labarai
Ma’aikatar Gidaje da Ci Gaban Birane ta Tarayya, ta fara gina gidaje 500 a Jihar Kano. Aikin ginin gidajen da aka yi wa laƙabi da “Renewed Hope Estate” na wakana ne a ƙauyen Lambu da ke ƙaramar hukumar Tofa. Aikin ya haɗa da gina gida mai ɗaki biyu, ɗaki ɗaya, da kuma waɗanda ke da ɗaki uku. A lokacin da ya kai ziyara wajen aikin, Ministan Gidaje da Ci gaban Birane, Ahmed Musa Dangiwa, ya nuna rashin jin daɗinsa kan yadda aikin ke tafiya. Ya ce aikin ba ya sauri kamar yadda aka tsara tun da fari. Ya gargaɗi wanda aka bai wa kwantiragin da ya hanzarta ko kuma gwamnat ta ƙwace aikin daga hannusa. Ya kuma ce gwamnatin na son ganin an kammala aikin nan da ƙarshen shekara.” Kwantiragin, wanda manajan aikin Haruna Lawal ya wakilta, ya bai wa ministan tabbacin cewa za su ƙara ƙ...
YANZU-YANZU: Rundunar yan sandan Najeriya na neman wani bátưré ruwa a jallo bayan ta bakaɗo yana kitsa yadda za a yiwa Tinubu júyíɲ mulkí

YANZU-YANZU: Rundunar yan sandan Najeriya na neman wani bátưré ruwa a jallo bayan ta bakaɗo yana kitsa yadda za a yiwa Tinubu júyíɲ mulkí

Duk Labarai
Rundunar yan sandan Najeriya a yau Litinin ta saka cigiya tana neman wani bature dan kasar Birtáɲiya dake zaune a Najeriya Andrew Wynne (wanda aka fi sani da Andrew Povich ko Drew Povey), bisa zarginsa da yunkurin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu Rundunar ta ce tana da ƙwararan hujjjoji bisa zargin da take yi wa mutumin wanda ya kama haya a ginin hedikwatar kungiyar ƙwadago dake Abuja inda yake sayar da litattafai don yin badda kama, a haka yake ta kitsa mugun nufin nasa, sannan ya bude wasu wajajen kasuwanci Me zaku ce?