Hotuna da Bidiyo: Kalli Yanda ‘yan Cirani ke ta kokarin shiga kasar Amurka kamin a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Bidiyo ya bayyana yanda 'yan cirani ke ta kokarin shiga kasar Amurka kamin a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa.
A wani Bidiyo da aka gani an ga jami'an tsaron iyakar kasar suna kwakulo wani da aka kama ya boye a cikin jikin mota.
Kalli bidiyon a kasa:
https://twitter.com/DavidJHarrisJr/status/1856472044449476961?t=MXyckwY9PCaegjqTHiwR1A&s=19
Lamarin ya bada mamaki.








