Maganin hips cikin kwana uku
Mata da yawa suna bukatar suga hips dinsu ya ciko tun basuyi aureba saboda yanda yake daukar hankalin da namiji to ballantana amarya Wanda ita tafi cancanta data samu hips domin daukar hankalin oga.
kuma yana kara saka namiji yaji ya gamsu da matarsa Kafin kiyi amfani da maganin karin hips Abinda ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake? Ya dace ki kara hips?
Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa kiba ita wannan batada matsakar wannan koda yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama.
Akwai kuma mace wacce take batada kiba amma tanada breast(nono) sosai to irin wadannan zaka samesu basuda wadataccenhips irinsu sune ya kamata surinka kokarin amfanida maganin karin hips amma mace wacce batada nono sosai tun tana budurwa ana samunta da hips itama wannan babu ru...






