Saturday, January 4
Shadow

Author: Auwal Abubakar

Hoto:Kodai Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya sayi jirgin ruwanne? An hango wani jirgin ruwa da tutar Najeriya a kasar Faransa

Hoto:Kodai Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya sayi jirgin ruwanne? An hango wani jirgin ruwa da tutar Najeriya a kasar Faransa

Duk Labarai
An hango jirgin ruwa da tutar Najeriya a kasar Faransa. Wani jirgin ruwa ya dauki hankulan 'yan Najeriya bayan da aka hangoshi da tutar Najeriya a kasar Faransa. Bidiyon jirgin ruwan ya rika jawo sosai a shafukan sada zumunta inda aka rika bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai. Babban dalilin hakan shine a baya, shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya bayyana aniyar sayen jirgin ruwa,saidao da suka ta yi yawa ya fasa. Ganin wannan bidiyon yasa da yawa suka fara tunanin kodai Shugaban kasar har ya sayi jirgin ruwanne? Saidai hadimin Shugaban kasar ta fannin kafafen yada labarai, Otega Ogra ya bayyana cewa, ba gaskiya bane labaran da ake yadawa cewa jirgin ruwan mallakin gwamnatin Najeriya ne. Ya bukaci a yi watsi da wannan jita-jita.
Dalilin da yasa man fetur dina ya zama fari ba kalar wanda aka Saba gani ba>>Dangote

Dalilin da yasa man fetur dina ya zama fari ba kalar wanda aka Saba gani ba>>Dangote

Duk Labarai
Shugaban rukunin kamfanin Dangote,Aliko Dangote ya bayyana dalilin da yasa man fetur dinsa ya zama fari ba kamar wanda aka saba gani ba. Dangote ya bayyana hakane bayan ganawa da manema labarai. Yace man matatar man fetur dinsa ya zama farine saboda zai fi zama me lafiya wanda ba zai cutar da muhalli ba ba kamar wanda aka saba gani ba. Yace kuma man fetur dinsa zai zama wanda baya cutar da ababen hawan mutane ba kamar wanda aka Saba amfani dashi ba.
Sojojin Najeriya 196 sun ajiye aiki saboda cin hanci da rashin gwarin gwiwar yin yaki

Sojojin Najeriya 196 sun ajiye aiki saboda cin hanci da rashin gwarin gwiwar yin yaki

Duk Labarai
Sojojin Najeriya 196 ne suka ajiye aiki saboda rashin gwarin gwiwar yin yaki da kuma cin hanci da rashin lafiya. Sojojin sun bukaci ajiye aikin ne bisa radin kansu inda suka mika bukatarsu ga shugaban sojojin Najeriya, Lt Gen Taoreed Lagbaja. Hakanan Shugaban sojojin ya bayyana amincewarsa akan ajiye aikin nasu. Majiyar Sahara Reporters tace sojojin duka masu kananan mukamai ne kuma sun bayyana ra'ayin shiga aikin soja a kasashen Amurka da Turai.

Gyaran nono da man kadanya

Amfanin Man Kadanya, Nono
Wasu bayanai sun nuna cewa man kadanya yana sanya nonon mace ya kara cikowa kuma ya mike sosai ko ya tashi tsayen, haka kuma a wani kaulin yana maida tsohuwa yarinya. Watau yana hana fatar nonon tsufa da wuri. Akwai hanyoyi biyu da wasu bayanai na gargajiya sukace ana amfani dasu wajan gyaran nono da man kadanya. Na farko shine, ana hadashi da man wanke baki watau Makilin a shafa akan nono zuwa wani lokaci a wanke. A bayani na biyu kuma, an samo cewa ana samun man kadanya ko man kade shi kadai a rika shafashi akan nono a hankali kamar ana mai tausa. Saidai duka wadannan bayanai basu da inganci a wajan likitoci, hanyoyi ne na gargajiya na gyaran nono a gida. Abinda ya tabbata shine, idan nononki na kaikayi, zaki iya shafa man kade, yana maganin kaikayin nono da kaikayin ka...

Amfanin man kadanya a azzakari

Amfanin Man Kadanya
Man kadanya na da amfani sosai a jikin dan adam kuma maza da mata na iya amfani dashi. Wani shahararren likita a kasar Amurka me suna Dr. Debra Jaliman ya bayyana cewa za'a iya shafa man kadanya a kusan dukkan jiki hadda a saman al'aura ta maza da mata. Idan azzakarinka na kaikayi, zaka iya shafa man kadanya dan ya daina. Hakanan idan Azzakarinka na kumbura shima zaka iya shafa man kadanya dan ya daina. Idan Azzakarinka na bushewa sosai musamman lokacin sanyi, shima zaka iya shafa man kadanya. Saidai masana sun yi gargadin kada a saka man kadanya a cikin azzakari ko a shafashi a yi jima'i dashi.

Amfanin man kadanya a gaban mace ga budurwa

Amfanin Man Kadanya
Man Kadanya na da amfani a gaban mace. Masana ilimin kimiyyar lafiya sunce za'a iya amfani da man kadanya dan magance kaikayin gaba na mata da kuma bushewar gaba. Amma ana shafashine kawai a wajen farji ko gaban mace, masana sun yi gargadin kada a rika shafashi a cikin farjin ko gaban macen dan zai iya kawo matsala. Ga masi amfani dashi a matsayin mai musamman idan gaban mace bashi da ruwa dan jin dadin jima'i, shima masana sun yi gargadi a daina yin hakan. Dalili kuwa ba komai bane ake son ya rika shiga gabanace ba saboda shi gaban mace Allah ya halicceshi yana tsaftace kanshi da kanshi, saidai idan an samu larurar rashin lafiya ko kuma girma ya fara kama mace ta tsufa.
Sirrin man kadanya

Sirrin man kadanya

Amfanin Man Kadanya
DAMINA UWAR ALBARKAWannan KADANYA kenan. Itama tana daga cikin 'ya'yan itatuwan da ake samun wadatuwarsu a lokutan DAMINA. Masana sun tabbatar tana dauke da: Vitamins: A, C, E da kuma K Minerals: potassium, magnesium da kuma iron Tana dauke da Antioxidants Nutritional fibre Fatty acids masu Kara lafiyar jiki A irin wannan yanayi da abincin namu sai a hankali, ya kamata mu dinga amfani da ita kuma mu bawa iyalanmu gwargwadon Hali. Allah Ka wadace mu da lafiya, kwanciyar hankali da wadatuwar arziki a duka kasar nan tamu. Man kadanya na taimakawa wajan hana fata tsufa da wuri. Yana hana kaikayin fata. Yana kare fata daga zafin rana. Idan ana amfani da Man kadanya yau da kullun, Yana taimakawa wajan kara Hasken Fata. Ana iya hada man kadanya da man da a...