Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ‘yan kudu suka fito suna zanga-zangar cewa, Tinubu ya sauka daga mulki, Mulkinsa ya ishesu
Wasu matasa akan titin Benin zuwa Lagos sun fito zanga-zanga inda suke bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka.
Sun bayyana cewa, Mulkinsa ya ishesu.
An ga yanda suka tare hanya suka hana kowa wucewa.
https://twitter.com/i/status/2039688403608903784








