Kalli Bidiyo yanda wata Zundumemiyar Budurwa ta ruga da gudu zata rungume gwamnan Kano, Abba Gida-Gida
Wani Bidiyon wata budurwa ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ganta ta ruga da gudu zata rungumi gwamnan jihar Kano,Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida.
Tuni dai jami'an tsaron dake tare da gwamnan suka tare matar kamin ta karasa kan gwamnan.
https://www.tiktok.com/@spokespersonpcacc_pro/video/7408250626762607877?_t=8pS38Fu6AGE&_r=1
Da yawa sun bayyana mamaki da ganin hakan inda aka rika cewa rungumarsa ta so ta yi.








