Tuesday, January 7
Shadow

Author: Auwal Abubakar

Idan Ka Ce Mun Karbi Milyąɲ 16 Kai Kuma Ka Karbi Tálíyą, Ka Ga Kenan Ko A Nan Malumta Ta Yi Rana, Martanin Shéikh Umar Zaria Ga Masu Zargin Gwamnati Ta Tòshewa Malamái Baki Da Kudi Kan Matsalolin Nąjeriya

Duk Labarai
Idan Ka Ce Mun Karbi Milyąɲ 16 Kai Kuma Ka Karbi Tálíyą, Ka Ga Kenan Ko A Nan Malumta Ta Yi Rana, Martanin Shéikh Umar Zaria Ga Masu Zargin Gwamnati Ta Tòshewa Malamái Baki Da Kudi Kan Matsalolin Nąjeriya. Me za ku ce?
Hoto: Dan jarida,AbdulHakim Awal ya kafa tarihin zama wanda yafi dadewa yana rungume da Bishiya

Hoto: Dan jarida,AbdulHakim Awal ya kafa tarihin zama wanda yafi dadewa yana rungume da Bishiya

Duk Labarai
Dan jarida daga kasar Ghana, AbdulHakim Auwal ya kafa tarihin zama wanda yafi dadewa yana rungume da bishiya. Dan shekaru 23 ya shafe awanni 24 da mintuna 21 yana rungume da bishiyar. Hakan yasa ya shiga kundin tarihin Duniya na Guinness World Record. Wanda ke rike da wannan matsayi a baya 'yar kasar Uganda ce me suna Faith Patricia Ariokot wadda ta yi awanni 16 tana rungume da bishiyar.
Duk da kisan da akawa mutane a jiharsa, Gwamnan Yobe,Mai Mala Buni yana gidansa dake Abuja bai koma jihar tasa ba

Duk da kisan da akawa mutane a jiharsa, Gwamnan Yobe,Mai Mala Buni yana gidansa dake Abuja bai koma jihar tasa ba

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni bai bar gidansa dake Abuja dan komawa jiharsa ba duk da kisan da 'yan Boko Haram sukawa mutane da yawa a jihar tasa. Hakan yasa yake ta shan suka daga ciki da wajen jihar. Dama dai tun a baya akwai rahotannin dake bayyana cewa,Gwamnan daga Abuja yake gudanar da mulkin jihar wanda hakan ya jawo suka gareshi. Kingiyar ISWAP tace itace ke da alhakin kai harin inda tace ta kai harinne bayan da mutanen garin suka baiwa sojoji bayanan sirri wanda suka kai ga kashe membobinta. Mutane da yawa dai daga jihar sun rika amfani da kafafen sada zumunta domin bayyana rashin jin dadinsu kan halin da gwamnan ya nuna.
Maraba Da Watan Mauludin Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam! Ya Allàh Ka Hore Mana Watan Máụludi Da Abun da Ya Ƙunsa, Ka Buɗe Mana Manyan Taskoki Na Arziƙi Domin Mu Yi Hidima Cikin Wànnan Watan Mai Albarka, Cewar Ɗan Ƙasar Chana, Masanin Hausa, Malam Murtala Zhang

Maraba Da Watan Mauludin Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam! Ya Allàh Ka Hore Mana Watan Máụludi Da Abun da Ya Ƙunsa, Ka Buɗe Mana Manyan Taskoki Na Arziƙi Domin Mu Yi Hidima Cikin Wànnan Watan Mai Albarka, Cewar Ɗan Ƙasar Chana, Masanin Hausa, Malam Murtala Zhang Wane fata zaku yi masa?