Tuesday, March 17
Shadow

Barawo Ya Sace Wayar Wannan Malamain, Bayan Kwana Biyu Kuma Barawon Ya Mutu, Shine Ake Zargin Malamain Da Hannu A Mutuwar Barawon

BA FADA DA MALAM BA…

Barawo Ya Sace Wayar Wannan Malamain, Bayan Kwana Biyu Kuma Barawon Ya Mutu, Shine Ake Zargin Malamain Da Hannu A Mutuwar Barawon

Saidai a hirar da aka yi da Malamin ya ce shi ba shida hannu a mutuwar domin hasalima ya yafewa barawon wayarsa da ya sace masa.

Malamin ya kuma kara da cewa duk wanda ya ce shine ya kashe barawon wayan nasa, to shima ya jira nasa.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika maganar yanda akawa mahaifinsa Kachiya>>Inji Sheikh Maqari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *