Friday, July 17
Shadow

Bidiyo: Babana Tare suka yi hadari da Adam A. Zango amma ba wanda ke maganarsa saikace Adam A. Zango ne kadai mutum>>Inji Wannan matashiyar

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shiga Tasharmu ta WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g

Wata matashiya me suna natasha ta fito tana sukar mutane da cewa tun bayan da tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yayi hadari shi kadai ake magana akansa.

Tace akwai sauran mutane da Adam. A. Zango yayi hadasu tare dasu wasu ma sun mutu.

Tacw akwai babanta wanda suka yi Hadari tare da Adam A. Zango wanda tace yana can wajan kulawa ta musamman bai ma san halin da yake ciki ba.

Tace Adam A. Zango kuwa yana daga waya kuma tana masa fatan Allah bashi lafiya.

Tace amma mutane ya kamata su rika hadawa da sauran mutanen dake tare da Adam A. Zango yayin da yayi hadari idan zasu yi addu’a.

Karanta Wannan  Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *