Ji yanda wani tela yawa wata mata karyar cewa yana da cutar Kanjamau bayan data tsareshi a gidanta ta matsa mai sai yayi làlàtà da ita
Wani tela ya bayar da labarin yanda matar daya daga cikin wanda yakewa dinki ta tareshi taso ta matsamai yayi lalata da ita.
Yace lamarin ya farune a shekarar 2020.
Yace ya je kaiwa kwastoman nasa dinkin ne inda matar ta tsareshi tace sai yayi lalata da ita.
Yace amma da ya mata karyar yana da cutar kanjamau sai ta kyaleshi.
Ya kara da cewa, maza da yawa na samun kansu a irin wannan tsaka mai wuya.