Monday, January 13
Shadow

Auratayya

Wacece mace mai kyau

Auratayya, Budurci, Gaban mace, Jima'i, Kwalliya, Sha'awa, Soyayya
Shi kyau kala biyune Dana zahiri Dana badini. Kyan Zahiri shine Wanda ake gani da ido, watau fuska me kyau, dogon hanci, fari, da sauransu. Mace me Kyan zahiri za'a iya ganinta fara, doguwa, me matsakaitan mazaunai da matsakaitan nonuwa me fararen idanu, da fararen hakora sannan ta iya wanka. Saidai shi Kyan zahiri yana dusashewa musamman Idan girma ya fara kama mace, shiyasa ake son mace ta hada kyau biyu watau na zahiri dana badini. A lokuta da dama, mace zata iya samun kyan badini amma bata dana zahiri, to idan so samune, mace ta hada duka biyun, amma idan ya zama mutum zaba zai yi tsakanin mace me kyan badini bata dana zahiri da kuma me kyan zahiri bata dana badini, to a shawarce mutum ya dauki mace me kyan badini bata dana zahiri yafi. Shi kuma kyan badini, yawanci ba'a...

Abubuwan dake kara dankon soyayya

Auratayya, Kalaman Soyayya, Soyayya
Kara dankon soyayya tsakanin saurayi da budurwa da kuma mata da miji na da matukar amfani domin kamar shukace da aka yi, ya kamata ana bata ruwa. Ga abubuwan dake kara dankon soyayya kamar haka: Kyauta: Kyauta na da ya daga cikin abubuwan dake kawo soyayya da kara mata danko. Ko da mutum baya sonka idan ka fara yi mai kayauta yau da gobe, zai so ka. Kyauta ba dole sai ta kudi ba, ka lura da abinda masoyinka yake so ko kake tunanin zai so ka rika kyautata masa dashi Kyawawan Kalamai: Kyawawan kalamai ko da ba a soyayya ba abune me kyau, ballantana ga masoya. Ya kamata masoya su rika musayar kyawawan kalamai a tsakaninsu, misali ina sonki, ko ina sonka, kana burgeni, kina burgeni, kina sanyani farin ciki, ban gajiya da kallonki, da dai sauransu. Yabo: Yabo yana da matukar tasiri...

Maganin karin sha’awa ga mata

Auratayya, Jima'i, Sha'awa
Idan kina son karin Sha'awa ga wasu shawarwari da masana ilimin kimiyyar lafiyar jima'i suka bada shawarar ayi. Motsa Jiki: Motsa jiki na da matukar muhimmanci ga maza da mata dake son sha'awarsu ta karu. Ba sai an yi gudu ko motsa jiki me wahala ba,ko da kuwa tafiyace ta Akalla mintuna 30 zuwa wata 1 ta isa duk rana. Amma ana son a rika tafiyar da sauri-sauri. A rage shiga damuwa: Yawan saka kai a damuwa yana matukar kashe kaifin sha'awa. Duk abinda zai saka mutum a damuwa ya guje masa. A rika samun isashshen Bacci: Samun Isashshen Bacci na da matukar tasiri wajan kara sha'awa. Mace ta tabbatar tana samun baccin akalla awa 6 zuwa 7. Idan an zo jima'i kada kawai a fara, a rika wasa da juna sosai ta yanda musamman gaban mace zai kawo ruwa dan a ji dadin jima'in. A rika yin ci...

Ganin jini a daren farko

Auratayya
Idan mace bata taba saduwa da namiji ba kuma yarinya ce sosai wadda ba ta da yawan shekaru, a daren farooda mijinta yayi jima'i da ita zasu iya ganin jini. Ganin jinin ba matsala bane saboda akwai wata fata dake rufe farjin mace wadda sai an sadu da ita take budewa wanda hakan zai iya sawa ta ji zafi kuma har jini yana iya fita. Saidai a sani rashin ganin jinin ba matsala bane kuma hakan ba yana nufin mace tasan maza bane kamin ta yi aure. Abu ne wanda yana faruwa sosai ga mace wadda bata taba sanin namiji ba a daren farko a sadu da ita kuma ba zata ji zafi ba hakanan ba za' ga jini ba. Daya daga cikin dalilan dake kawo haka shine watakila fatar data rufe saman farjinta wadda sai an sadu da ita zata yage ta riga ta yage tun tana gidansu. Akwai dalilai dake saka wannan fata t...

Yadda ake gamsar da miji lokacin al ada

Auratayya
A lokacin da kike Al'ada ba zai yiyu mijinki yayi saduwar aure dake ba amma akwai hanyoyin da zaki iya bi dan ki gamsar da mijinki ba tare da yayi jima'i dake ba. Ga yanda zaki yi kamar haka: Ki masance da rigar bacci, watau riga me sharara wadda ana ganin surar jikinki daga waje. Idan zai yiyu ki masa rawa, watau ki tashi ki kunna wuta ki rausaya a gabansa kina juya mazaunanki da nonuwanki, kina kanne masa ido da hura masa iskar kiss, idan yana zaunene ki je ki raba kafaffuwanki ki saka kafafuwansa a tsakiyar kafafuwanki ki rika juya masa mazaunanki. Saidai ya kasance kina tsaftace, watau gabanki yana tsaftace duk da ba budewa zaki yi ba ba jima'i za'a yi ba. Idan kuma kwancene ki dan hau kansa irin yanda ake yi a indiyan fim dinnan ki girgiza masa nonuwa kina tafiya a hank...

Yadda ake gane mace mai ni’ima tun kafin aure

Auratayya, Ilimi, Jima'i, Nishadi
Mafi yawancin lafiyayyun mata na da ni'ima inda wasu kuma rashin lafiya ko rashin wadata da kwanciyar hankali da samun cima me kyau ke hanasu samun ni'ima. Ni'ima a wajan mace ta hada abubuwa da yawa, ba kawai tana nufin dadin farjin mace bane ko kuma ruwan dake gabanta ba. Tabbas Ruwan dake gaban mace shine jagora a wajan ni'imarta amma ba shi kadai bane. Ni'ima a tattare da mace ta hada da: Surar jikinta. Laushin fata. Nonuwa masu daukar hankali. Mazaunai masu daukar hankali. Murya. Da kuma iya soyayya. Ruwan gaba. Iya Kwanciyar aure. Gashi. Kwalliya. Macen data hada wadannan abubuwa tabbas tana da ni'ima kuma mijinta zai ji dadin tarayya da ita sosai. Surar jiki halittace daga Allah, wadda wata zaka ganta tsayuwarta kawai ko tafiyarta na da d...

Ina neman mijin aure: neman matar aure

Auratayya
Kina neman mijin aure? Muna hada mu'amala ta soyayya wadda muke fatan ta kai ga aure in Allah ya yarda. Dan neman shiga wannan tsari sai a mana magana ta wannan lambar a WhatsApp: 09070701569. Ga mata kyautane. Hakanan idan Kana neman matar aure, zaka iya mana magana ta wannan lamba ta sama,zamu yi kokarin hadakata da matan da muke dasu a kasa masu neman mazajen aure ko kuma mu tallata irin wadda kake so ko Allah zai sa a dace. Idan kai Namiji ne zaka biya Naira dubu 2 a matsayin kudin aiki. Hakanan ga mata muna bada maganin sanyi, kaikan gaba, kurajen gaba, na hamata kaikayin kan nono da sauransu. Dan neman karin bayani a mana magana ta waccan lamba a WhatsApp. 0907070569.
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin

Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin

Abin Mamaki, Auratayya, G-Fresh Al'amin
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al'Amin. Lamarin dambarwar Auren G-Fresh Al'amin da matarsa Sadiya Haruna ya zama babban batun tattaunawa a kafafen sada zumunta da yawa. A baya dai Hadiza Gabon ta yi hira da Sadiya Haruna a kafarta ta YouTube inda kuma ta sake gayyato Shima G-Fresh din ta yi hira dashi.