Mutane na ta mamakin wace irin zuciya gareta yanda ta dauko waya ta fara biyo a Asibiti bayan rasuwar mahaifiyarta
Wannan matar ta dauki hankulan mutane sosai bayan da ta dauko waya tana Bidiyon a Asibiti bayan mutuwar mahaifiyarta.
Ta rika kalamai na kama da wadda ta zauce.
https://twitter.com/Teeniiola/status/2003818363194315200?t=ZN-LpmcOkFl4CkgiKHDX-w&s=19








