Kalli Bidiyon: Yanda Lamine Yamal ya shiga cikin ‘yan kallo ya dauki kaninsa bayan kammala wasansu da Faransa
Bayan da Spain tawa Faransa 2-0, An hangi dan wasan Faransa, Lamine Yamal ya shiga cikin 'yan kallo ya dauki kaninsa.
Lamine Yamal da kaninsa suna da shakuwa sosai wanda hakan yake buge masu kallo.
https://twitter.com/i/status/2077164773075013860








