Saturday, March 7
Shadow

Duk Labarai

Innalillahi  wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon Yanda wani ya karya Azuminsa, ranar 2 ga wata saboda an masa Alkawarin Naira Dubu 10 kacal

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon Yanda wani ya karya Azuminsa, ranar 2 ga wata saboda an masa Alkawarin Naira Dubu 10 kacal

Duk Labarai
Wannan wani ne da aka nuna Bidiyon sa yana karya Azuminsa a ranar 2 ga watan Ramadana, watau Jiya kenan. A Bidiyon an ji wanda ya sashi ya karya Azumin na cewa zai bashi Dubu 10. Ya bashi Biskit da Ruwa yasha kuma ya ci. https://www.tiktok.com/@abuaffan46/video/7608644540722957588?_r=1&_t=ZS-944qkFfUMQT
Kalli Bidiyon: Yanda wata ‘yar Kudu ta nuna kayan abinci na tallafin Azumi da Gwamnatin tarayya ta aika mata

Kalli Bidiyon: Yanda wata ‘yar Kudu ta nuna kayan abinci na tallafin Azumi da Gwamnatin tarayya ta aika mata

Duk Labarai
Wannan wata 'yar kudu ce data nuna kalar tallafin kayan abinci na watan Ramadana da gwamnatin tarayya ta aika mata. Ta bude kwali inda ta rika zaro kayan abinci kala-kala dake ciki hadda rabin buhun shinkafa. Lamarin ya dauki hankula sosai. https://twitter.com/i/status/2024526037678248174 https://www.youtube.com/watch?v=wd0GSo07Ydo?si=qqRMJ9Ject5cILIv
Da Duminsa: Yayin da suke tsare dashi a Ofishinsu, ICPC sun kuma kai samame gidan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Da Duminsa: Yayin da suke tsare dashi a Ofishinsu, ICPC sun kuma kai samame gidan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, ICPC sun kai samame a gidan tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai. Sun kai samamenne a gidansa dake Aso Drive Abuja. Me magana da yawun Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, Muyiwa Adekeye ne ya bayyana hakan a shafinsa na X. Ya kara da cewa, Lauyan Malam, Ubong Akpan yayi Allah wadai da wannan samamen inda yace take hakkin Malam ne da kuma yiwa harkar shari'a karan tsaye.
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon yanda Hafsat Baby ta furta kalmar “Fita daga Musulunci ”  wajan cacar bakin da suke ita da Sadiya Haruna

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon yanda Hafsat Baby ta furta kalmar “Fita daga Musulunci ” wajan cacar bakin da suke ita da Sadiya Haruna

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby Ta Furta Kalmar Batanci ga Allah wadda malamai suka bayyana cewa tana kafurta duk wanda yayi. Hafsat ta Furta wannan mummunar kalmane a yayin da take Zhaghin Sadiya Haruna. Da yawa dai na ta mata raddi da gaya mata cewa ta fita daga Musulunci bata sani ba. https://www.tiktok.com/@king_malia1/video/7608428314855787796?_r=1&_t=ZS-943IBSOGojZ https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7607711602359471376?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7607711602359471376&source=h5_m&timestamp=1771507497&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share...
Allah Sarki Kalli Bidiyon: Malama Hafsat me Karatun Qur’ani a Tiktok ta koka bayan da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya mata Umrah amma da sunayen wanda zasu tafi ya fito bata ga sunanta ba

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Malama Hafsat me Karatun Qur’ani a Tiktok ta koka bayan da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya mata Umrah amma da sunayen wanda zasu tafi ya fito bata ga sunanta ba

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok da ta shahara wajan Karatun Qur'ani da fadakarwa, Malam Hafsah ta koka da yanda Gwamnan Kanox Abba Kabir Yusuf ya biya mata Umrah amma da sunayen wadanda zasu tafi suka fito, bata ga sunanta ba. Ta yi Bidiyo a shafinta na Tiktok inda take kokawa da cewa 'yan uwa da abokan arziki duk sun san da zuwanta kuma ana ta mata fatan Alheri amma gashi yanzu suna ya fito babu sunanta. https://www.tiktok.com/@hafsatu_2/video/7608329873966255367?_r=1&_t=ZS-943Fdjp5DCz
Wata Sabuwa:Malama Jamila Abubakar ta zargi Malam Aminu Daurawa da Qarya a cikin watan Ramadana

Wata Sabuwa:Malama Jamila Abubakar ta zargi Malam Aminu Daurawa da Qarya a cikin watan Ramadana

Duk Labarai
Wannan wata malamace me suna Malama jamila Abubakar da ta zargi Malam Aminu Ibrahim Daurawa da Qarya a cikin watan Azumin Ramadana. Ta bayyana hakane a wani karatu da ta yi inda ta zargi malam da bayar da wani labarin muqabala da aka yi tsakanin dan Qalaqato da dan Dariqa na Qarya a cewarta. https://www.tiktok.com/@izzalatul.bidia/video/7608311438657998100?_r=1&_t=ZS-9430fGrxvQe
Da Duminsa: EFCC ta saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai saidai wata Hukumar ta sake kamashi

Da Duminsa: EFCC ta saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai saidai wata Hukumar ta sake kamashi

Duk Labarai
Hukumar ICPC tace kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai daga hannun EFCC. Hukumar tace Malam Nasiru na hannunta a tsare. Me yada labarai na hukumar J. Oko Odey ne ya bayyana haka i da yace sun kama malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne da yammacin ranar Laraba, kamar yanda The Cable ta bayyana. A baya dai The Cable tace DSS ne suka kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.