Kalli Bidiyon da Duminsa: Yanda Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja, FCDA karkashin Wike ta kutsa da karfi cikin Ginin River Park duk da Umarnin Kotu
Hukumar babban birnin tarayya, Abuja FCDA ta rushe wani sahe na River Park sannan ta kutsa da karfi cikin ginin duk da umarnin kotu na hana hukumar shiga ginin.
An ga Bidiyon faruwar lamarin wanda ya baiwa mutane mamaki.
https://twitter.com/NigeriaStories/status/2001222213177933853?t=pvI_aZuJCsTxvX5Mbx_UrQ&s=19
https://twitter.com/ruffydfire/status/2001219785388966102?t=RFckjyKTTNVW2MVN0HEwfA&s=19








