Wednesday, February 25
Shadow

Duk Labarai

An kwacewa sanata Natasha Akpoti fasfo dinta an hanata fita kasar waje, Ta zargi Sanata Godswill Akpabio da sawa a mata hakan

An kwacewa sanata Natasha Akpoti fasfo dinta an hanata fita kasar waje, Ta zargi Sanata Godswill Akpabio da sawa a mata hakan

Duk Labarai
Sanata Natasha Akpoti ta bayyana cewa, hukumar kula da shige da fici ta Najeriya, NIS ta kwace mata fasfo dinta inda ta hanata fita kasar waje. Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data dauka a filin jirgin inda tace jami'an sun ce mata Sanata Godswill Akpabio ne yasa a kwace mata fasfon wai saboda idan ta fita kasar waje tana zuwa ta yi hira da kafafen yada labarai tana zubarwa da Najeriya mutunci a idon Duniya. Tace babu wata kotu data bada umarnin a kwace mata fasfon nata. Ta bayyana hakan da take mata hakkinta kasancewar shekarar ta biyu kenan da zama 'yar majalisa dan hakane ta ke son zuwa kasar waje dan shakatawa. Zuwa yanzu dai Sanata Godswill Akpabio ko ma'aikatar NIS basu ce uffan ba kan lamarin.
Dan majalisar Amurka ya zargi Kwankwaso da hannu wajan Mhuzgunawa Kiristoci

Dan majalisar Amurka ya zargi Kwankwaso da hannu wajan Mhuzgunawa Kiristoci

Duk Labarai
Dan majalisar kasar Amurka, Riley Moore ya zargi tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da hannu wajan Khisan Kyiyashi da yace akewa Koristoci a Najeriya. Moore ya bayyana hakane a matsayin martani ga Kwankwaso bayan da Kwankwason ya bayyana rashin jin dadi kan barzanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump yayi na kawo hari Najeriya. More yace Kwankwaso na da hannu wajan amincewa da dokar Shari'ar Musulunci wadda tasa hukuncin Khisa kan wanda yayiwa addinin Musulunci batanci. Yunkurin shigowa Najeriya da kai hari kan wanda ta kira da cewa sunawa Kiristoci Khisan Kiyashi da Amurka tayi ya jawo cece-kuce sosai a Najeriya.
Kalli Bidiyo: Yin ciki a soyayya ba laifi bane, ko da Saurayinki ya taba dirka miki Chiki zai iya aurenki>>Inji Fulbe Gombe

Kalli Bidiyo: Yin ciki a soyayya ba laifi bane, ko da Saurayinki ya taba dirka miki Chiki zai iya aurenki>>Inji Fulbe Gombe

Duk Labarai
'Yar Tiktok me amfanu da sunan Fulbe Gombe ta bayyana cewa, Yin Ciki a soyayya ba Laifi bane. Tace saurayi zai iya miki ciki kuma ya aureki. Ta bayar da labarin wata kawarta da saurayinta ya taba dirka mata ciki kuma daga baya ya aureta https://www.tiktok.com/@kumoofficial9090/video/7567648502977776914?_t=ZS-916tlwp3m9A&_r=1
Kalli Bidiyo: Saida Naita Gargadin Malam Nata’ala ya bar fim saboda duk wanda ya mutu yana Fim Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace baya tare dashi ranar Qiyama>>Inji Dr. Hussain

Kalli Bidiyo: Saida Naita Gargadin Malam Nata’ala ya bar fim saboda duk wanda ya mutu yana Fim Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace baya tare dashi ranar Qiyama>>Inji Dr. Hussain

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama dake wa'azi a Tiktok, Dr. Hussain ya bayyana cewa, Sai da yayi ta kira ga malam Na'atala ya bar harkar Fim saboda Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace duk wanda ya mutu yana fim baya tare dashi. Malamin ya bayyana hakane kwana daya da rasuwar malam Nata'ala. Ji cikakken jawabinsa a Bidiyon dake kasa: https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7568549407856135435?_t=ZS-916SMDQjw01&_r=1
Kalli Bidiyo:Ni dai indai da wannan makamin ne zamu Yhaqi America to dan Allah Tinubu ya baiwa Trump hakuri kawai dan ban Shirye Tafiya Lahira ba

Kalli Bidiyo:Ni dai indai da wannan makamin ne zamu Yhaqi America to dan Allah Tinubu ya baiwa Trump hakuri kawai dan ban Shirye Tafiya Lahira ba

Duk Labarai
Wannan bawan Allahn ya dauki hankula bayan da yace in dai da wannan makamin ne Najeriya zata yaki Amirka to yana kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa Amirka Hakuri dan shi bai shirya Mutuwa ba. Bidiyon da yayi wannan jawabi ya dauki hankula sosai. https://www.tiktok.com/@makeel.backup/video/7568258557234122002?_t=ZS-916Qf50GRAP&_r=1
Da Duminsa: Biyo bayan Barhazhanar Amurka na kawo hari Najeriya Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da shuwagabannin tsaro sun yi ganawar sirri

Da Duminsa: Biyo bayan Barhazhanar Amurka na kawo hari Najeriya Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da shuwagabannin tsaro sun yi ganawar sirri

Duk Labarai
Biyo bayan Barazanar shugaban kasar Amurka, Donald Trump ta kai hari Najeriya kan masu Khisan Kiristoci, Babban me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya kira taron gaggawa na shuwagabannin tsaro da leken Asiri. Taron wanda aka farashi da yammacin ranar Lahadi ya mayar da hankali ne kan barazanar shugaban kasar Amurka a Najeriya da kuma abinda hakan ka iya haifarwa. Sannan Rahoton Sahara Reporters yace an kuma tattauna matakan shirin da za'a dauka dana kota kwana da kuma irin martanin da ya kamata a yi.
Kowa ya Kwantar da Hankalinsa: Trump bai isa ya kawo Khari Najeriya ba sai na amince>>Inji Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Kowa ya Kwantar da Hankalinsa: Trump bai isa ya kawo Khari Najeriya ba sai na amince>>Inji Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa Amurka bata isa ta kawo Hari Najeriya ba sai da amincewarsa. Ya bayyana hakane ta bakin me bashi shawara kan sadarwa, Daniel Bwala a hirarsa da manema labarai. Daniel Bwala yace Keta dokar kasa da kasa ne wata kasa ta kaiwa wata kasa hari ba tare da sanin kasar da aka kaiwa harin ba. Yace ba'a fahimci abinda Trump ya fada bane, wannan abu ne da zasu warwareshi ta hanyar Diplomasiyya. Ya bayyana cewa, Suna godiya ga Trump da amincewa da yayi ya sayarwa da Najeriya makamai a zamanin mulkinsa na farko.
Kalli Bidiyon: Wai ku ‘yan Najeriya kun rainamu koh, kuna ganin ba zamu iya da sojojin Amurka ba? To Wallahi Kharo da kaiy kawai idan nawa Sojan Amurka ko shurhawa ba zai yi ba>>Inji Wannan sojan Najeriyar

Wani sojan Najeriya ya bayyana yana cewa, 'yan Najeriya su daina musu kallon ba zasu iya da sojojin kasar Amurka ba. Yace Karo da kai kawai idan yawa sojan Amirka ko shurawa ba zai yi ba. Yace su da ake kaisu kasashe su taimaka wajan samun zaman Lafiya shine za'a ce wai wata Amurka zata gagaresu? Yace mutane su daina wannan tunanin: https://twitter.com/AsakyGRN/status/1985323453948321847?t=aeOzMrIF9t_KuYK8xXj7Hg&s=19