Saturday, December 13
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo: Matashi ya bayyana cewa, a shirye yake ya auri Ummi Nuhu idan ta amince

Kalli Bidiyo: Matashi ya bayyana cewa, a shirye yake ya auri Ummi Nuhu idan ta amince

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani matashi me suna Safwan Abba Tafida ya bayyana cewa, a Shirye yake ya auri Ummi Nuhu idan ta amince. Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta dauki hankula sosai bayan da Hadiza Gabon ta yi hira da ita ta bayyana irin halin matsin da take ciki. Matashin ya hada hotonsa dana Ummi Nuhu inda ya wallafa a shafinsa na Tiktok. Kalli Bidiyon anan https://www.tiktok.com/@safwantafida/photo/7531487838110551302?_d=secCgYIASAHKAESPgo81VZBa65n%2FXLppYF%2Fwym51ibCi09R6X...
Kalli Bidiyo: Yanda Fatima Kinal ta baiwa Ummi Nuhu Kyautar Naira Miliyan daya

Kalli Bidiyo: Yanda Fatima Kinal ta baiwa Ummi Nuhu Kyautar Naira Miliyan daya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Kinal ta baiwa Ummi Nuhu Kayatar Naira Miliyan 1. Hakan na zuwane bayan hirar da Hadiza Gabon ta yi da Ummi Nuhu inda aka ganta cikin wani hali na tausayawa. Mutane da yawa ne suka wallafa bayanan baiwa Ummi Nuhu da Kinal ta yi Naira Miliyan 1 inda suke wa Kinal addu'ar fatan Alheri. A jiya ma dai, Bashir Mai Shadda ya tabbatar da mutane daga ciki da wajen Kannywood har daga kasashen waje sai tallafaw...
Jihohi 11 na APC sun yiwa shugaba Tinubu Alkawarin kuri’u Miliyan 15.2 a zaben 2027

Jihohi 11 na APC sun yiwa shugaba Tinubu Alkawarin kuri’u Miliyan 15.2 a zaben 2027

Duk Labarai
Jihohin da Gwamnonin APC ke mulki guda 11 sun yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu alkawarin samar masa kuri'u Miliyan 15.2 a zaben shekarar 2027. Jihohin Arewa ta tsakiya, Benue, Kogi, Kwara, Nasarawa, Niger, Plateau ne suka farawa yiwa shugaban Alkawarin kuri'u Miliyan 6. Sun bayyana hakane ta bakin wakilinsu, Saleh Zazzaga, hakan na zuwane bayan da aka baiwa Prof. Nentawe Yilwatda mukamin shugaban jam'iyyar APC. Hakanan jihar Akwa-Ibom ta yiwa shugaba Tinubu Alkawarin kuri'u Miliyan 3.5. Daga jihar Edo Kuwa Gwamna Monday Okpebholo yawa Tinubu alkawarin kuri'u Miliyan 2.5. Jihar Benue tawa shugaban Alkawarin kuri'u Miliyan 2. Daga jihohin Oyo da Ekiti kuwa kuri'u Miliyan 1.2 sukawa shugaba Tinubu Alkawari.
Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya yiwa ‘yan matan Najeriya da suka lashe kofi Afrika murna, Ji abin mamakin da suka yi da ya dauki hankula sosai

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya yiwa ‘yan matan Najeriya da suka lashe kofi Afrika murna, Ji abin mamakin da suka yi da ya dauki hankula sosai

Duk Labarai
Kungiyar 'yan matan Najeriya dake buga kwallon kafa, Super Falcons sun lashe kofin gasar mata na nahiyar Africa bayan doke kasar Morocco da ci 3-2. Wani bin mamaki shine, Har aka ke hutun Rabin lokaci, Morocco na cin Najeriya 2-0 wanda ana tunanin wasa ya kare. Saidai bayan a aka dawo hutun rabin lokacine 'yan Matan Najeriya suka nina azama suka rama kwallayen har suka kara kwallo daya a ragar Morocco wanda a haka aka tashi wasan 3-2. Bayan nasarar tasu, Shugaba Tinubu ya kirasu a waya inda ya bayyana farin cikinsa da shaida mus cewa, Najeriya na Alfahari dasu. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1949256250895855681?t=TtBHVG8rcPfNTxvk56P7Sg&s=19
Na yi kokari a yanzu duk talaucin talaka yana cin shinkafa a gidanshi>>Shugaba Tinubu

Na yi kokari a yanzu duk talaucin talaka yana cin shinkafa a gidanshi>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yayi kokari a yanzu duk Talauci Talala yana samu ya ci shinkafa a gidansa. Shugaban ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Daniel Bwala a hirarsa da DW. Bwala yace Tsare-tsare gwamnatin Tinubu sun sa Shinkafa ta wadata a kowane mataki na 'yan Najeriya. Yace kuma sun samarwa mata masu ciki da basa iya haihuwa an musu aiki kyauta hakanan akwai magungunan da suka rika bayarwa kyauta
Kalli Bidiyo: Ministan Wutar Lantarki ya gayamin wutar ta inganta>>Shugaba Tinubu

Kalli Bidiyo: Ministan Wutar Lantarki ya gayamin wutar ta inganta>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Ministan Wutar Lantarki ya sanar dashi cewa an samu ingancin wutar. Shugaban ya bayyana hakane a yayin ganawa da wasu 'yan kasuwa masu zuba hannun jari. Shugaban yace Najeriya bata kai inda take son kaiwa ba game da karfin wutar lantarki. Yace kuma wutar tana da muhimmanci wajan ci gaban kowane bangare na rayuwar Al'ummah. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1949101568093032646?t=neaUYUPKRM7FJLKnDbslog&s=19
Tinubu ya faɗa wa ‘yanmatan Najeriya ‘ku ciyo mana kofi’

Tinubu ya faɗa wa ‘yanmatan Najeriya ‘ku ciyo mana kofi’

Duk Labarai
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nemi tawagar ƙwallon ƙafa ta matan ƙasar da ta kai masa kofin gasar ƙasashen Afirka yayin da suke shirin buga wasan ƙarshe a yau Asabar. Najeriya za ta kara da mai msaukin baƙi Morocco a birnin Rabat domin neman lashe kofin a karo na 10 jimilla, yayin da Moroccon ke neman kofin a karon farko. "A madadin ƙasar nan baki ɗaya, muna goyon bayanku tare da yin addu'ar ku yi nasara a daren yau, yayin da kuke neman kafa tarihin cin kofi na 10," a cewar Tinubu cikin sanarwar da fadar shugaban ta fitar.
Kwankwaso Gaskiya ya fada, Gwamnatin Tinubu na nunawa Arewa wariya>>Inji Kungiyoyi da yawa daga Arewa

Kwankwaso Gaskiya ya fada, Gwamnatin Tinubu na nunawa Arewa wariya>>Inji Kungiyoyi da yawa daga Arewa

Duk Labarai
Ƙungiyoyin Arewa ciki har da ACF sun goyi bayan maganganun Kwankwaso, kan cewa Gwamnatin Tinubu na nuna wariya ga Arewa Ƙungiyoyin Arewa sun mara wa Jagoran Kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso baya kan zarginsa cewa gwamnatin Bola Tinubu tana nuna wariya ga Arewa ta hanyar rabon ayyuka da albarkatu. A cewar Kwankwaso, hakan na ƙara jawo talauci da rashin tsaro a yankin. Me zaku ce?
Kalli Bidiyo da Duminsa:Bashir Mai Shadda ya bayyana tarin Kudaden da mutane suka aikawa Ummi Nuhu har daga kasashen waje

Kalli Bidiyo da Duminsa:Bashir Mai Shadda ya bayyana tarin Kudaden da mutane suka aikawa Ummi Nuhu har daga kasashen waje

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Me shirya Fina-finan Hausa, Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa, Mutane sun nunawa Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu Soyayya. Yace bayan da ya wallafa bayanan ajiyar bankinta, Mutane daga ciki da wajen masana'antar tasu hadda ma daga kasashen waje an rika tura mata kudade. Kuma yace har yanzu kofa a bude take. https://www.tiktok.com/@abmaishadda/video/7531407822160973061?_t=ZM-8yM6Y4v0Srl&_r=1