Thursday, December 18
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: Sowore Ya Bankado Wani Makaken Otal Da Ganduje Ya Gina A Abuja

Da Duminsa: Sowore Ya Bankado Wani Makaken Otal Da Ganduje Ya Gina A Abuja

Duk Labarai
Sowore Ya Bankado Wani Makaken Otal Da Ganduje Ya Gina A Abuja. Ga abinda Sowore ya ce "Ina sane da wani ƙaton otel da tsohon ɓarawon Kano wato Abdullahi Gandollar ya gina. Wannan otel kuwa yana da titin Ƙasa otel in take da Cibiyar Rundunar Sojojin Sama ta Nijeriya da ke Abuja (NAF), kuma girmansa ya kai ya gyara duk makarantu Kano, sai dai kuma ɓarayin NNPP ba su da wani bambanci. Babu wani sauran farfaganda da ya rage.
Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya baiwa kowacce daga cikin ‘yan matan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Falcons Naira Miliyan dari da hamsin

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya baiwa kowacce daga cikin ‘yan matan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Falcons Naira Miliyan dari da hamsin

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa kowacce daga cikin 'yan mata 'yan Kwalon Najeriya na kungiyar super Falcons Dala $100,000. Wannan kudi na daidai da kwatankwacin Naira Miliyan 152,000,000 Hakanan kowacce cikin 'yan matan an bata kyautar girmamawa ta OON. Hakanan kungiyar Gwamnonin Najeriya ta baiwa kowanne daga cikin 'yan matan Naira Miliyan 10.
Kalli Bidiyo: Itama Saima Muhammad ta alakanta Lalacewar Rayuwar Ummi Nuhu da rashin bin iyaye, Ji Abinda tace

Kalli Bidiyo: Itama Saima Muhammad ta alakanta Lalacewar Rayuwar Ummi Nuhu da rashin bin iyaye, Ji Abinda tace

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Saima Muhammad ta fito ta jaddada muhimmancin biyayya ga iyaye. Ta bayyana hakane a yayin da ake tsaka da tattauna maganar halin ban tausai da abokiyar aikinta, Ummi Nuhu ta shiga ciki. Ummi Nuhu a Hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita ta bayyana irin halin matsin da ta shiga ciki. Tace tana bukatar abin yi saboda a yanzu an daina sakata a fim. Duk da bata kira suna ba, Da yawa sun fassara cewa, Saima Muhammad da Ummi Nuhu take. https:...
NIMC ta gargadi ƴan Najeriya kan bayar da bayanansu

NIMC ta gargadi ƴan Najeriya kan bayar da bayanansu

Duk Labarai
Hukumar Kula da shaidar ɗan ƙasa (NIMC) ta bayyana damuwarta kan yadda wasu ƴan ƙsar ke sayar da bayanansu, ciki har da lambar shaidar ɗan kasa (NIN), domin samun kuɗi. Wannan na zuwa ne bayan sanarwar da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta fitar cewa wasu mutasa na biyan mutane naira 1500 zuwa 2000 don karɓar bayanansu sannan su sayar da su ga wasu kamfanonin hada-hadar kuɗi a kan naira 5000. A wata sanarwa da shugaban sashen hulɗa da jama’a na hukumar, Dr. Kayode Adegoke ya fitar, sanarwar ta ce ba za ta ɗauki alhakin duk wani bayani da mutum ya bayar da kansa ko ta wani ba, musamman idan hakan ya kasance domin samun kuɗi ko riba. NIMC ta bayyana cewa wannan lamari yana da matuƙar haɗari ga tsaron ƙasa da kuma tsaron rayuwar masu NIN ɗin wanda dalilin hakan ne hukuma...
Likitoci a Legas sun fara yajin aiki saboda rage musu albashi

Likitoci a Legas sun fara yajin aiki saboda rage musu albashi

Duk Labarai
Ƙungiyar likitoci ta Legas (Medical Guild), wacce ke ƙarƙashin gwamnatin jihar, ta fara yajin aikin gargaɗi na kwana uku saboda rage musu albashi ba tare da sanarwa ba. A wata sanarwa da shugabannin ƙungiyar, Dr Japhet Olugbogi da Dr Adekunle Akinade, suka fitar, sun ce gwamnatin jihar ta rage albashin likitoci a watan Yuli ba tare da wata shawara ko sanarwa ba, duk da halin matsin tattalin arziki da ake ciki. Ƙungiyar ta ce sun tattauna da gwamnati bayan hakan, kuma an kafa kwamiti don sasanta lamarin, amma duk da haka, an sake rage albashin a watan Yuli, wanda suka bayyana a matsayin rashin adalci da saɓawa doka. Likitocin sun ce "mafi girman albashin babban likita a Legas bai kai dala 1,100 ba, amma gwamnati ta zaɓi rage wannan kuɗin maimakon ƙarfafa gwiwarsu."
WATA SABUWA: Duk rawar kai da iyayin Kwankwaso ba zai gaji ƙuri’un Buhari miliyan 12 ba -inji Umahi

WATA SABUWA: Duk rawar kai da iyayin Kwankwaso ba zai gaji ƙuri’un Buhari miliyan 12 ba -inji Umahi

Duk Labarai
Duk rawar kai da iyayin Kwankwaso ba zai gaji ƙuri’un Buhari miliyan 12 ba -inji Umahi Ministan Ayyuka, David Umahi, ya ce yunkurin Rabiu Kwankwaso na neman ya gaji kuri’un Buhari ba zai yiwu ba. Umahi ya karyata zargin cewa Tinubu ya watsar da yankin Arewa. Ministan ya nemi Kwankwaso ya janye kalaman sa, yana jaddada cewa Tinubu na mulki da adalci kuma babu wariya. Me zaku ce?
Wata Sabuwa: Jam’iyyar SDP Ta Kori Nasir El-rufa’i Na Tsawon Shekaru Talatin.

Wata Sabuwa: Jam’iyyar SDP Ta Kori Nasir El-rufa’i Na Tsawon Shekaru Talatin.

Duk Labarai
Daga Ƙarshe Jam'iyyar SDP Ta Kori Nasir El-rufa'i Na Tsawon Shekaru Talatin. Kwamitin ayyuka na kasa, na Social Democratic Party, ya kori tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga jam’iyyar. SDP ta ayyana El-Rufai a matsayin wanda ba zai iya alaƙanta kansa da jam’iyyar ba a kowane matsayi na tsawon shekaru 30 masu zuwa. Menene ra'ayinku?
Kalli Bidiyo: Ban Tausayawa Ummi Nuhu ba, Kuma Kadan ta gani akan abinda ta aikata, Wannan matashin yawa Tsohuwar jarumar Kannywood tonon silili

Kalli Bidiyo: Ban Tausayawa Ummi Nuhu ba, Kuma Kadan ta gani akan abinda ta aikata, Wannan matashin yawa Tsohuwar jarumar Kannywood tonon silili

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan matashin ya yiwa Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu tonon Silili inda yace bai tausaya mata halin da ta tsinci kanta a ciki ba. Ya bayyana cewa, maimakon tara mata makudan kudade da mutane ke yi, kamata yayi a tambayeta abinda ta aikata, har Allah ya jarrabeta da irin rayuwar da take ciki. Shima dai ya danganta sabon Allah da rashin yiwa iyaye biyayya musamman wajan shiga harkar fim da alaka da abinda ya samu Ummi Nuhu. https://www.tiktok.com/@mustaphayalo/video/753...
Dangote nawa Shugaba Tinubu matsin lamba kan a hana shigo da man fetur daga kasashen Turai a rika saya a wajanshi kadai

Dangote nawa Shugaba Tinubu matsin lamba kan a hana shigo da man fetur daga kasashen Turai a rika saya a wajanshi kadai

Duk Labarai
Aliko Dangote ya nemi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya saka man fetur cikin abubuwan da aka haramta shigo dasu cikin Najeriya. Saidai 'yan kasuwar man fetur sun ce basu yadda da hakan ba. Dama dai akwai dokar data hana shigo da kayan da ake iya yinsu a Najeriya daga kasashen waje, shine Dangote yake son a saka Man fetur a ciki. Dangote yace ci gaba da shigo da gas da man fetur daga kasashen Turai zai sanyaya gwiwar matatun man fetur da ake dasu a Najeriya. Yace bama Najeriya kadai ba hadda sauran kasashen Africa ya kamata a hana shigo da man fetur daga kasashen turai.