Ban yafe ba Allah ya mana Hisabi tsakanin mu da kai>>Inji Hadimin Buhari, Bashir Ahmad bayan da aka zargeshi da siyasantar da Rashin Buhari
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Hadimin tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari watau Bashir Ahmar yawa wani da ya zargeshi da siyasantar da mutuwar Buhari da cewa, Allah ya isa.
Bashir Ahmad dai ya wallafa damuwa kan yanda wasu jam'iyyun siyasa suka fara siyasantar da mutuwar Buhari inda yace hakan bai dace ba yayin da ko kwanaki 7 ba'a yi da mutuwar Buharin ba.
Saidai a martanin da wani ya masa yace "Kaima fa Bashir wallahi baka respecting mutuwar buhari kawai foarming engagement kake which is very un...








