Ya zama wajibi a saki Sheikh Abdukjabbar, inji Sowore ya sha Alwashin yin fafutuka dan ganin an saki Malamin
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Dan takarar shugaban kasa kuma mawallafin jaridar Sahara reporters sannan dan fafutuka, Omoyele Sowore ya ce dole ne a saki Sheikh Abduljabbar.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X inda yace rashin adalci ne ci gaba da tsare malam Abduljabbar.
https://twitter.com/YeleSowore/status/1989997136230912471?t=k7retA5osOBglg5PlnrPZw&s=19
Malam Abduljabbar na fuskantar hukunci ne bayan samunsa da laifin yin batanci ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
A baya, Sowore yayi fafutu...








