Kalli Bidiyon abinda ya faru tsakanin Wasu sojoji da wani mutum da ya jawowa sojojin Allah wadai
Wadannan wasu sojoji ne da suka lakadawa wani mutum na jaki a bakin titi.
Saidai hakan ya jawo musu Allah wadai inda da yawa ke cewa daji ya kamata a kaisu su nuna kokarinsu acan.
https://twitter.com/General_Somto/status/2000488969130439004?t=0fjMnw_wymZ1qdOWZmSTUQ&s=19








