Monday, December 15
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: A karshe dai An bayyana fuskar mijin Sadiya Haruna

Kalli Bidiyon: A karshe dai An bayyana fuskar mijin Sadiya Haruna

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yayin da Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ke boye sabon mijin data aura. Wasu sun shiga sun fita sun samo Bidiyon mijin nata. Sadiya dai ta yi ta kokarin boye mijin nata amma da alama bata yi nasata. https://www.tiktok.com/@harissharshar9550/video/7528397297743416581?_t=ZM-8yAZwX5q6I2&_r=1
Kalli Bidiyo: Ta je Ka’aba Musamman tawa Shugaba Buhari addu’a

Kalli Bidiyo: Ta je Ka’aba Musamman tawa Shugaba Buhari addu’a

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan baiwar Allahn ta je dakin Ka'aba a kasar Saudiyya inda tawa tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari addu'a. https://www.tiktok.com/@ummadaboibrahim0/video/7528382011682196754?_t=ZM-8yAYWo3N4qc&_r=1
Kalli NEMAN DUNIYA: An Kama Ta Da Rana Tsaka Ta Zo Binne Wani Kulli A Cikin Makabàrtà

Kalli NEMAN DUNIYA: An Kama Ta Da Rana Tsaka Ta Zo Binne Wani Kulli A Cikin Makabàrtà

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} NEMAN DUNIYA: An Kama Ta Da Rana Tsaka Ta Zo Binne Wani Kulli A Cikin Makabàrtà
Bidiyo: Mutumin da ya yi ta fadar kalamai marasa dadi akan Buhari bayan rashinsa, ya fito ya bada hakuri yace bai san an masa Bidiyo ba

Bidiyo: Mutumin da ya yi ta fadar kalamai marasa dadi akan Buhari bayan rashinsa, ya fito ya bada hakuri yace bai san an masa Bidiyo ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan dattijon ya rika tsinewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan rasuwarsa. An ga Bidiyon sa yana cewa Allah ya tsinewa Buhari. Saidai bayan da bidiyon ya yadu sosai. https://www.tiktok.com/@s4704ii/video/7528196184901422341?_t=ZM-8yAWxTqY5mq&_r=1 An sake ganinsa ya fito yana bayar da hakuri. Inda kuma yawa shugaba Buhari Addu'ar Allah ya jikansa. https://www.tiktok.com/@usersadiqgentle/video/7527952658158619910?_t=ZM-8yAX16pMKwg&_r=1
Kalli Bidiyon: Ina nan kan maganata ta cewa Allah yana yafe laifin wanda aka ci hakkinsa ko da me hakkin vai yafe ba, Tsoratarwa ce malamai suke cewa Allah baya yafewa>>Asadussunnah

Kalli Bidiyon: Ina nan kan maganata ta cewa Allah yana yafe laifin wanda aka ci hakkinsa ko da me hakkin vai yafe ba, Tsoratarwa ce malamai suke cewa Allah baya yafewa>>Asadussunnah

Duk Labarai
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa yana nan kan bakansa na cewa, Allah na yafe hakki ko da me hakkin bai yafe ba. Yace malamai na tsoratarwa ne kawai da suke cewa ba'a yafewa. https://www.tiktok.com/@abdulnassergarba/video/7528147002509561093?_t=ZM-8yAUQBp7NAb&_r=1 Yace kuma yana da hujjoji akan hakan.
Kalli Bidiyo: Duk macen da ke dora hotuna a kafafen sadarwa ko matar aure ko budurwa ta tanadi abinda zata gayawa Mala’iku a Kabari>>Sheikh Gadon Kaya

Kalli Bidiyo: Duk macen da ke dora hotuna a kafafen sadarwa ko matar aure ko budurwa ta tanadi abinda zata gayawa Mala’iku a Kabari>>Sheikh Gadon Kaya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Sheik Gadon kaya ya gargadi mata masu daukar hotuna suna dorawa akan kafafen sada zumunta. Malam yace mace ko matar aurece ko Budurwa Haramun ne dora kwalloyarta a kafafen sada zumunta inda yace masu yin hakan su tanadi abinda zasu gayawa mala'iku a kabari. https://twitter.com/abdallahgkaya/status/1945767695787442242?t=SY4QKKSnLxHU0of9qqHVag&s=19
Kalli Bidiyo: Tsohon da aka ruwaitoshi yana cewa shine ya gina kabarin Shugaba Buhari, a yanzu ya fito ya ce karya yake bashine ya gina kabarin ba, saidai an zargi cewa tursasashi aka yi ya fadi hakan bayan da yace ba’a biyashi kudin ginin kabarin da yayi ba

Kalli Bidiyo: Tsohon da aka ruwaitoshi yana cewa shine ya gina kabarin Shugaba Buhari, a yanzu ya fito ya ce karya yake bashine ya gina kabarin ba, saidai an zargi cewa tursasashi aka yi ya fadi hakan bayan da yace ba’a biyashi kudin ginin kabarin da yayi ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohonnan da Bidiyonsa ya watsu sosai yana fadin cewa shine ya gina kabarin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. A yanzu ya sake yin wata hira i da yace karya yayi, bashine ya gina kabarin tsohon shugaban kasar ba. A baya dai an jishi yana cewa ba'a biyashi kudin ginin kabarin da yayi ba. An dai samu wani ya aika masa da Naira dubu 10 kyauta. Saidai rahotanni sun ce ya fito ya karyata kansa ne bayan da yayi ikirarin cewa, ba'a biyashi kudin tonon Kabarin ba. https:/...
Rarara ya samarwa daya daga cikin yaransa aikin Gwamnati

Rarara ya samarwa daya daga cikin yaransa aikin Gwamnati

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} MURNA: Fitaccen Mawakin Siyasa A Najeriya Alhaji Dauda Kahutu Rarara, Ya Samarwa Daya Daga Cikin Masu Taimaka Mashi A Kafafen Sadarwa Zamani (Social Media) Malam Mubarak Dabai Mukami Na (Senior Legislative Aide) A Ofishin Kakakin Majalisar Wakilai Hon. Tajuddeen Abbas. Allah Ya Sanya Alkhairi, Ya Allah Ya Taimaki Matasan Najeriya! ~Karaduwa Post