Me magana da yawun jam’iyyar PDP, Kola Ologbondia ya fice daga jam’iyyar
Me magana da yawun jam'iyyar PDP, Kola Ologbondia ya bayyana ficewa daga jam'iyyar.
Kola Ologbondia ya sanar da ficewa daga jam'iyyar ta Adawa ne a wasikar da ya aikewa da shugaban jam'iyyar na mazabarsa dake jihar Kogi.
Bai dai bayyana dalilinsa na barin jam'iyyar PDP din ba.








