Mahaifiyarka ta zabi lokacin da ya dace ta rigamu gidan gaskiya, ta koma ga Allah>>Akpabio ya gayawa
Kakakin majakisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, mahaifiyar shugaban jam'iyyar APC, Mama Lydia Yilwatda Goshwe, ta zabi lokacin da ya kamata ta mutu.
Ya bayyana hakane a jawabin da ya gabatar a wajan taron jana'izar ta.
Yace amma ta barwa shugaban APC din tarbiyya da baya me kyau.








