Tuesday, December 16
Shadow

Duk Labarai

Bidiyo Jama’a mu ji tsoron Allah: Yanzu wai namiji sai ya baiwa abokinsa lambar wayar matarsa yace ya nemeta dan a ga ko zata yadda ta ci amanarsa>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Bidiyo Jama’a mu ji tsoron Allah: Yanzu wai namiji sai ya baiwa abokinsa lambar wayar matarsa yace ya nemeta dan a ga ko zata yadda ta ci amanarsa>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama, Sheikh Abubakar Salihu Zaria a bayyana cewa, wata Sabuwar Fitina ta bullo inda ake ganin miji zai baiwa abokinsa lambar waye matarsa ya nemi yin lalata da ita wai dan a ga ko zata yadda. Malam Yace addini bai yadda da hakan ba inda yace abinda ya bayyana dashi ake amfani, ba'a son bin diddigi ana neman sai an ga laifin mutum. Sannan yayi kira ga mata su kare martabar aure. https://www.tiktok.com/@muhammadkhamis70/video/7525835977244413189?_t=ZM-8xxZiNX...
Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Rashida Mai Sa’a da wata dake son lqlqta mata aure

Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Rashida Mai Sa’a da wata dake son lqlqta mata aure

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida mai sa'a ta wallafa Bidiyon hirar ta da wata me suna Rukayya wadda tace tana so ta lalata mata aure. Rashida dai tace basu isa ba, Aurenta Allah ne ya hada kuma ita tana tare da Allah. A Bidiyon an ji matar na ta rokon Rashidan da cewa ta yafe mata. https://www.tiktok.com/@backup_rashida_mai_saa/video/7525929765497228550?_t=ZM-8xxZ8H8NRxd&_r=1 Matar dai na ta rokon Rashida ta yafe mata amma Rashida tace sam.
Allah Sarki: Kalli Bidiyon Adam A. Zango ya fara taka kafarsa bayan Hadarin da ya rutsa dashi

Allah Sarki: Kalli Bidiyon Adam A. Zango ya fara taka kafarsa bayan Hadarin da ya rutsa dashi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya fara samun Sauki inda ya fara taka kafarsa bayan hadarin da ya rutsa dashi. Adamu Zango a kwanakin baya yayi mummunan Hadari a lokacin da ake hudindimun Sallah inda har mutane biyu suka rasu a motar. A yanzu an ga ya wallafa Bidiyon yanda ya fara taka lafar tasa. https://www.tiktok.com/@iam_adam_a_zango/video/7525851223438691602?_t=ZM-8xxVgaTD8nV&_r=1 Da yawa sun mai fatan saamun sauki.
A rayuwarnan wadanda ka taimaka kawa abin arziki ne ke komawa su zama makiyanka>>El-Rufai ya koka

A rayuwarnan wadanda ka taimaka kawa abin arziki ne ke komawa su zama makiyanka>>El-Rufai ya koka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, wadanda mutum ya taimaka a rayuwa sune ke komawa suna zama makiyansa. Ya bayyana hakane ranar Alhamis a wajan kaddamar da littafin da tsohon Ministan shari'a, Bello Adoke a Abuja. El-Rufai yace shima ya taba kaddamar da littafinsa a baya inda ya bayyana irin yanda ya gudanar da aikin gwamnati har wasu na cewa yai kuskure dan a gwamnati ci ake a yi shiru. yace amma bai yi dana sani ba. Yace yaga...
Bayani Dalla-Dalla: Kan halin da ake ciki tsakanin Najeriya da kasar Amurka, bayan da shugaba Tinubu ya shafawa fuskarsa toka yace Najeriya ba zata yadda a kawo matsa gagararru ba wanda suka gagari Amurka da kasarsu ta Venezuela ba

Bayani Dalla-Dalla: Kan halin da ake ciki tsakanin Najeriya da kasar Amurka, bayan da shugaba Tinubu ya shafawa fuskarsa toka yace Najeriya ba zata yadda a kawo matsa gagararru ba wanda suka gagari Amurka da kasarsu ta Venezuela ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A karon farko, hukumomi a Najeriya suka fito a bainar jama'a suka yi watsi da wata buƙata da suke zargin Amurka ta bijiro musu, ta neman amincewar Najeriya ta karɓi wasu ƴancirani na ƙasar Venezuela da Donald Trump ke son tasa ƙeyarsu daga Amurkar bayan fito da su daga gidan yari. Hakan ne ya sa ƴan Najeriya da dama ke tambayar haƙiƙanin abin da ke faruwa tsakanin ƙasashen biyu. Wannan na zuwa ne ƴan kwanaki bayan da Amurka ta taƙaita bai wa ƴan Najeriyar biza baya ga ƙarin haraj...
Kalli Bidiyon: Matashi yayi tattaki tun daga Legas zuwa Kano a kasa dan ya ga Naziru Sarkin Waka

Kalli Bidiyon: Matashi yayi tattaki tun daga Legas zuwa Kano a kasa dan ya ga Naziru Sarkin Waka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan wani matashine da yayi tataki daga Legas zuwa Kani a kasa dan ya ga Sarkin Waka Naziru. Ya dai isa Kano inda jama'a suka tarbeshi. https://www.tiktok.com/@lasnur_b2/video/7525791457534315832?_t=ZM-8xwjqUdScbd&_r=1 Wannan dai abune me hadari da mutane kan jefa rayuwarsu ciki dan kawai su birge mutane.
Gyaran Matatun man Najeriya ya zamar mana Alakakai, Akwai yiyuwar mu sayar dasu>>Gwamnatin Tarayya

Gyaran Matatun man Najeriya ya zamar mana Alakakai, Akwai yiyuwar mu sayar dasu>>Gwamnatin Tarayya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kamfanin man Fetur na kasa, NNPCL, Bayo Ojulari ya bayyana cewa, Gyaran matatun man fetur din Najeriya ya zama alakakai. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yace suna duba yiyuwar sayar da matatun man fetur din. Yace an kashe makudan kudade wajan gyaran matatun man wanda an dade ana yi duk da sun samu ci gaba amma an fuskanci kalubale.
Da Duminsa: Dalla-Dalla ji yanda ta kaya a ofishin ‘yansanda bayan da suka gayyaci Sheikh Lawal Triumph

Da Duminsa: Dalla-Dalla ji yanda ta kaya a ofishin ‘yansanda bayan da suka gayyaci Sheikh Lawal Triumph

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ce tana sane da taƙaddamar da ke tattare da irin salon wa'azin Sheikh Lawal Triumph wanda ya janyo sa-in-sa a tsakanin al'ummar jihar ta Kano. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ya fitar, ƴansandan sun ce duk da cewa malamin yana da ƴancin faɗin albarkacin bakinsa, to amma "muna da hurumin ganin mun tabbatar da anyi komai bisa doka da oda" Hakan ne ya sa kwamishinan ƴan sanda na jihar ta Kano ya gayyaci malamin tare da shiga tattaunawa...
Kalli Bidiyo: Saboda tsabar yadda na kai na kawo Rarara makwaucinane a Abuja, Kuma watana 8 da aure, matata ko sau daya bata je gidansu ba, saboda tsabar jin dadin zama dani>>Inji Gfresh

Kalli Bidiyo: Saboda tsabar yadda na kai na kawo Rarara makwaucinane a Abuja, Kuma watana 8 da aure, matata ko sau daya bata je gidansu ba, saboda tsabar jin dadin zama dani>>Inji Gfresh

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa saboda ya kai ya kawo, Rarara ma Makwaucinsa ne a Abuja Asokoro. Gfresh yace matarsa watansu 8 da aure amma ko sau daya bata taba zuwa gidansu a Yola ba saboda jin dadin zama dashi. Ya bayyana hakane a matsayin martani ga masu cewa yana muzgunawa matarsa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7525828234575940920?_t=ZM-8xwPHK0OUsi&_r=1 An ga rashin jituwa tsakanin Gfresh da matarsa a 'yan kwanakinnan wanda yasa muta...