Kalli Bidiyon yanda Ango ya runghumey Amaryarsa bayan daura aure, anyi-anyi ya saketa yaki
Wannan angon ya dauki hankula sosai bayan da ya rungume Amaryarsa bayan an daura musu aure a bainar Jama'a.
Wani karin abin daukar hankali shine yanda aka yi ta fama dashi ya saketa amma yaki.
https://www.tiktok.com/@arewabloggers/video/7555101513815772433?_t=ZS-90DE1R64X5s&_r=1








