Tuesday, December 16
Shadow

Duk Labarai

Ahmed Musa yayi magana kan Rahoton dake cewa ya raba motoci

Ahmed Musa yayi magana kan Rahoton dake cewa ya raba motoci

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Labarin da ke yawo cewa Ahmed Musa ya Raba Motoci Land Cruiser ga ‘Yan Wasa da Jami’an Kano Pillars Ba Gaskiya bane. Labarin da ke yawo kan cewa Ahmed Musa MON, sabon shugaban gudunmawar ƙungiyar Kano Pillars, ya ba da sabbin motoci kirar Toyota Land Cruiser ga dukkan ‘yan wasa da jami’an kulob ɗin ba gaskiya ba ne. Wannan labari ba shi da tushe, Don haka Jama’a su yi hattara da yada labaran ƙarya ko jita-jita da ke nufin yaudara ko rikita al’umma. Ana roƙon masu amfani da kafafe...
Ji yanda aka kama wasu daga cikin wanda suka afkawa fadar sarkin Kano

Ji yanda aka kama wasu daga cikin wanda suka afkawa fadar sarkin Kano

Duk Labarai
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da kai hari gidan Sarkin Kano na 16 la, Malam Muhammadu Sanusi ll a Kofar Kudu a ranar Lahadi. Freedom Radio ta rawaito cewa, Mai magana da yawun rundunar ƴansandan Kano, SP Abdullahi ya tabbatarwa jaridar PUNCH hakan ta cikin wani sakon WhatsApp da ya aike musu a yau Talata. A cewar Kiyawa sun kama mutane hudu kuma suna ci gaba da gudanar da bincike a kansu.
Kungiyar Malaman Jami’a ta ASUU ta sanar da janye yajin aiki

Kungiyar Malaman Jami’a ta ASUU ta sanar da janye yajin aiki

Duk Labarai
ASUU ta dakatar da yajin aiki bayan gwamnatin tarayya ta biya albashin watan Yuni. Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta janye barazanar shiga yajin aikin da ta yi a baya, bayan biyan albashin watan Yuni 2025 ga membobinta da aka yi jinkiri. Shugaban reshen ASUU na Jami’ar Abuja, Dr. Sylvanus Ugoh, ya tabbatar da hakan a wata hira da jaridar LEADERSHIP a ranar Talata. Dr. Ugoh ya ce ƙungiyar ta dakatar da shirin janye ayyuka ne bayan da aka fara ganin albashin watan Yuni a asusun membobin kafin ƙarewar wa’adin ƙarfe 11:59 na dare da reshen ya bayar. “Albashin watan Yuni na membobinmu ya fara shiga kafin ƙarshen wa’adin ƙarfe 11:59 na daren Litinin, 7 ga Yuli, 2025 da ASUU UniAbuja ta bayar. Don haka, reshen bai fara janye ayyuka ba kamar yadda majalisar ƙungiya ta yan...
Kalli Bidiyo: Wannan wane irin Bala’ine? Gfresh ya koka kan yanda mata kawayensa ke son hurewa matarsa kunne

Kalli Bidiyo: Wannan wane irin Bala’ine? Gfresh ya koka kan yanda mata kawayensa ke son hurewa matarsa kunne

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok, Gfresh Al'amin ya koka da yanda mata, Musamman tsohuwar Budurwarsa Alpha ke son hurewa matarsa, 'Yar Yola Kunne. Gfresh ya bayyana cewa bai ma san matarsa na magana da Alpha ba. A karshe yayi Gargadin cewa idan basu kyale matar tasa ba, zai kaisu kotu. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7524761532173946117?_t=ZM-8xrcESBHHdd&_r=1 Fadan dai ya farane bayan da Gfresh ya wallafa hoton Bidiyonsa tare da Sadiya Haruna yana bata lemu a baki.
Kawai kuna son hada ni fada da ‘yan Najeriya ne, amma Ba fa zai yiyu in iya Gyara Najeriya a shekaru 2 ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa IMF

Kawai kuna son hada ni fada da ‘yan Najeriya ne, amma Ba fa zai yiyu in iya Gyara Najeriya a shekaru 2 ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa IMF

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyanawa hukumar bada Lamuni ta Duniya, IMF cewa ba zai yiyu ya gyara Najeriya a cikin shekaru 2 ba. Shugaban ya bayyana hakane ta bakin hadiminsa, Tope Fasua a wata hira da aka yi dashi a kafar Channels TV. Ya bayyana cewa abin takaici ne ace suna kan gyara ba'a gama ba amma ai ta kira ana cewa, wai basa kokari. Yace a dakata su gama gyaran da suke sannan a musu hukunci. Yace wadannan kalamai na hukumar IMF zasu iya tunzura 'yan Najeri...
Kalli Bidiyo: Na baka awa 24 ka fito ka janye cin zarafin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da ka yi ta hanyar jingina masa Kwarkwata ko kuma mu yi abinda bai kamata ba>>Na Annabi ya gayawa Sheikh Lawal Triumph

Kalli Bidiyo: Na baka awa 24 ka fito ka janye cin zarafin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da ka yi ta hanyar jingina masa Kwarkwata ko kuma mu yi abinda bai kamata ba>>Na Annabi ya gayawa Sheikh Lawal Triumph

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani da ake cewa na Annabi ya yiwa Sheikh Lawal Triumph gargadin cewa nan da awanni 24 ya fito ya janye kalaman jingina kwarkwata ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da yayi. Yace idan bai janye kalaman nasa ba, zasu yi abinda bai kamata ba. Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda yace su idan aka taba Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) basa kyalewa. https://www.tiktok.com/@naannabitv/video/7524683877848223032?_t=ZM-8xrR92oU5sj&_r=1 Sheikh Lawal Triumph dai ya k...
Kalli Bidiyo: Yanda majalisar Dattijai ta jibge jami’an tsaro dan hana sanata Natasha Akpoti komawa majalisar duk da umarnin kotu

Kalli Bidiyo: Yanda majalisar Dattijai ta jibge jami’an tsaro dan hana sanata Natasha Akpoti komawa majalisar duk da umarnin kotu

Duk Labarai
A yau, Talata ne majalisar Dattijai ta Jibge jami'an tsaro dan hana sanata Natasha Akpoti komawa majalisar. Hakan na zuwane duk da umarnin da kotu ta bayar na cewa a janye dakatarwar da akawa sanata Natasha Akpotin. Saidai majalisar tacw sai ta yi zama na musamman akan lamarin. https://twitter.com/LeadershipNGA/status/1942549531108790682?t=GsJX8N6UL6KW8BOrCdqcEw&s=19 An dai dakatar da sanata Natasha Akpoti ne saboda zargin kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio da nemanta da lalata da kuma take dokokin majalisar.
Kalli Bidiyo: Munirat Abdulsalam ta fara yiwa Kirista Tonon Silili inda ta bayyana wani sirri da tace ba zai musu dadi ba

Kalli Bidiyo: Munirat Abdulsalam ta fara yiwa Kirista Tonon Silili inda ta bayyana wani sirri da tace ba zai musu dadi ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Munirat Abdulsalam ta fara yiwa Kirista tonon Silili inda tace har yanzu bata gane speaking in tongues ba. Munirat tace zasu je coci sai ta ji anata wasu dalasimai wanda basu da ma'ana. Tace wai sai ace Holy Spirit ne ya shigi mutum. Tace taje cocin amma ita bata ji ya shigeta ba. https://www.tiktok.com/@muneeratabdulsalambackup/video/7524722970883804434?_t=ZM-8xrOpn2Ksnm&_r=1 Munirat ta yi wannan maganane bayan da wani yace mata ta koma Kirista. Ta sake...
Kalli Bidiyo: Duka litattafan Darika da Shi’a sun tabbatar akwai kwarkwata a zamanin Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam)>>Inji Malam Musa Asadussunnah

Kalli Bidiyo: Duka litattafan Darika da Shi’a sun tabbatar akwai kwarkwata a zamanin Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam)>>Inji Malam Musa Asadussunnah

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malam musa Asadussunnah ya bayyana cewa, Litattafan Darika da Shi'a duka sun tabbatar akwai kwarkwata a zamanin Annabi(Sallallahu alaihi wasallam) Ya bayyana hakane yayin wata hira da aka yi dashi ta kai tsaye a ahafin sada zumunta. Malamin ya kara da cewa, Hadisin da ake magana akai, ba cewa yayi akwai kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam) ba, cewa yayi matar tana dubawa dan ganin ko akwai kwarkwata. https://www.tiktok.com/@pandodata/video/7524659705663261...
Kalli Bidiyon: Kaso 99.99 na masu laifin da ake kamawa a jihar mu ta Anambra Inyamurai ne ba Fulani ba>>Inji Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo

Kalli Bidiyon: Kaso 99.99 na masu laifin da ake kamawa a jihar mu ta Anambra Inyamurai ne ba Fulani ba>>Inji Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo ya bayyana cewa, kaso 99.99 na masu laifuka da garkuwa da mutane da ake kamawa a jihar, Inyamurai ne ba Fulani ba. Ya bayyana hakane a wajan wani taro dake gudana. Hakan na zuwane a yayin da kusan duk wani laifi musamman na garkuwa da mutane da ya faru a yankin Inyamurai ana alakantashi da cewa Fulanine. https://twitter.com/SaharaReporters/status/1942584757952672226?t=2iH-fRc24tSiU_3J8-uroQ&s=19 Lamarin dai ya ja...