Kalli Bidiyon: A karshe dai Babiana ta goge Bidiyon data soki ‘yan Arewa musulmai ta kuma sake neman a yafe mata
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tauraruwar Tiktok, Babiana da a baya ta wallafa Bidiyo da take zargin mutanen Arewa musulmai da cin zarafinta saboda bayyanar Bidiyonta na batsa, a yanzu ta goge wancan Bidiyon.
Duk da cewa, ta bayar da hakuri, ta sake yin sabon Bidiyon inda ta sake bada hakuri tace kalmar musulman Arewa da ta yi amfani da ita bata dace ba.
Babiana tace, Wasu sun kirata su ji halin da take ciki inda wasu suka tara mata kudi.
https://www.tiktok.com/@queenofthenorth64/video/752504263889...








