Kalli Bidiyon Mùmmùnàn abinda masu qàcèn waya sukawa wata matashiya a Kano
Wannan wata matashiyace da ta sha da Kyar a hannun masu kwacen waya a Kano.
Rahotanni sun ce ta ki yadda ta basu wayar inda suka yanke ta a wiya, amma yankan bai shiga ba sosai.
Daga karshe dai ta sha da wayarta amma sun ji mata ciwo a wuya.
https://www.tiktok.com/@washaummi258/video/7577539322400869639?_t=ZS-91m7c3UjHNY&_r=1








