Kalli Bidiyo: Cikin sahabban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babu wanda ya rika cewa shi Ahalussunnah ne ya rika kafirta sauran sahabbai>>Inji Digital Imam
Malamin addinin Islama, Digital Imam ya bayyana cewa, a cikin Sahabban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam babu wadanda suka rika ikirarin Ahlussunah suka rika kafurta sauran Sahabbai.
Malam yace ikirarin Ahlussunah daga baya ya fito.
https://www.tiktok.com/@digital_imaam/video/7551058248858619143?_t=ZS-8zqp1hX5n05&_r=1








