Kalli Bidiyon wani abu da ya fado daga sararin samaniya yana ta Tiriri
Wannan wani abune da ya fado daga sararin samaniya akan wani filin da ake hakar ma'adanai a kasar Australia.
Abin dai yana ta fitar da wuta da tiriri.
Masana sun ce abin yayi kama da wani sashe na roka ko tauraron dan Adam da ake harbasa sararin samaniya.
https://www.tiktok.com/@cbsnews/video/7564162889221786893?_t=ZS-90nisVzlj1N&_r=1








