Kalli Bidiyo: Yanda majalisar Dattijai ta jibge jami’an tsaro dan hana sanata Natasha Akpoti komawa majalisar duk da umarnin kotu
A yau, Talata ne majalisar Dattijai ta Jibge jami'an tsaro dan hana sanata Natasha Akpoti komawa majalisar.
Hakan na zuwane duk da umarnin da kotu ta bayar na cewa a janye dakatarwar da akawa sanata Natasha Akpotin.
Saidai majalisar tacw sai ta yi zama na musamman akan lamarin.
https://twitter.com/LeadershipNGA/status/1942549531108790682?t=GsJX8N6UL6KW8BOrCdqcEw&s=19
An dai dakatar da sanata Natasha Akpoti ne saboda zargin kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio da nemanta da lalata da kuma take dokokin majalisar.








