Kalli Bidiyon yanda Gwamnan jihar Imo yayi subutar baki yace Allah ya jikan tsohon shugaban kasa, Marigayi Bola..a yayin da yake son cewa Muhammadu Buhari
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma yayi subutar bakin kiran sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu maimakon Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.
Yayi wannan subutar baki ne a Owerri wajan wani taro a yayin da yake son yiwa shugaba Buhari addu'a.
https://www.youtube.com/watch?v=8bg_6SxA3SA
Lamarin dai ya dauki hankula.







