Kalli Bidiyo: Ina zaman zamana a Abuja na koma Kano, Sauro ya cijeni, Yanzu bani da lafiya>>Inji Gfresh
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya koma kano.
Saidai yace komawarsa Kano ke da wuya, Sauro ya cijeshi kuma ya kamu da ciwon zazzabin cizon sauro.
An ganshi a wani Bidiyo da ya wallafa ana masa Allura.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7529224207654227205?_t=ZM-8yCnVfqnXei&_r=1
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7529295115966352646?_t=ZM-8yCo6X8ViAq&_r=1
Gfresh dai a baya ya bayyana cewa, yana Abuja da zama a unguwar Asokoro.







