Tuesday, March 10
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: Ji yanda Gwamnonin APC 7 suke munafurtar Shugaba Tinubu sun fara turawa hadakar ‘yan Adawa kudade dan a kayar da Tinubun zabe a 2027

Da Duminsa: Ji yanda Gwamnonin APC 7 suke munafurtar Shugaba Tinubu sun fara turawa hadakar ‘yan Adawa kudade dan a kayar da Tinubun zabe a 2027

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, akwai Gwamnoni 'yan Jam'iyyar APC 7 dake munafurtar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Rahoton yace Gwamnonin suna turawa hadakar 'yan Adawa kudade inda suke daukar nauyinsu a asirce dan kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe a shekarar 2027. Jigo a jam'iyyar ADC na jihar Filato, Dr Sani Dawop ne ya gayawa kafar Punchng haka inda yace akwai rikici sosai a jam'iyyar APC. Dama dai hutudole ya kawo muku cewa, akwai akwai gwamnoni 5 na jam'iyya...
Ji yanda kasar Ukraine ta kama wannan dan Najeriya dake wa kasar Rasha yaki

Ji yanda kasar Ukraine ta kama wannan dan Najeriya dake wa kasar Rasha yaki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kasar Ukraine ta kama wannan dan Najeriyar da yaje yanawa kasar Rasha yaki. Fadan Ukraine da Rasha dai ya ki ci yaki cinyewa inda ake daukar mutane daga kasashen Duniya daban-daban dan su taya kasashen yaki. Rahoton yace sunan dan Najeriyar da aka kama din Kehinde Oluwagbemileke dan kimanin shekaru 29. Kuma Tuni aka kaishi gidan yari. Rahoton yace Kehinde Oluwagbemileke an kamashi ne da safarar kwaya a kasar Rasha, to maimakon yayi zama gidan yarin, shine ya zabi ya je yayi...
Kalli Bidiyo: Yanda Rarara ya dauki Duka matansa biyu, Amarya A’isha Humaira da Uwargidansa zuwa wajan Biki, saidai mutane sun ce ya fi baiwa Uwargidan muhimmanci

Kalli Bidiyo: Yanda Rarara ya dauki Duka matansa biyu, Amarya A’isha Humaira da Uwargidansa zuwa wajan Biki, saidai mutane sun ce ya fi baiwa Uwargidan muhimmanci

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Bidiyon tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara tare da matansa Amarya, A'isha Humaira da Uwargidansa a wajan biki ya dauki hankula. An gansu suna rawa yayin da aka saka wakarsa ta Omologo. Saidai a cikin masu sharhi na cewa, Uwargidan Rarara ta kwaceshi inda A'isha Humaira ta kasa sakat. https://www.tiktok.com/@iphoneboy111/video/7523379871330913542?_t=ZM-8xlgtz9lp02&_r=1 https://www.tiktok.com/@yayasadiqmaibando/video/7523327243137961221?_t=ZM-8xlhBQD2VJm&...
Kalli Bidiyo: Har yanzu ina bin Naziru Sarkin Waka bashin kudin lefen aurensa dana hada masa bai biyani ba>>Inji Rashida Mai Sa’a

Kalli Bidiyo: Har yanzu ina bin Naziru Sarkin Waka bashin kudin lefen aurensa dana hada masa bai biyani ba>>Inji Rashida Mai Sa’a

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa'a ta bayyana cewa, akwai jikakka tsakaninta da Naziru Sarkin Waka inda tace baya biyan bashi. Ta bayyana hakane bayan da ta caccakeshi da cewa Rarara ya fishi ya hakura. https://www.tiktok.com/@matandanaljanna/video/7523198319653391621?_t=ZM-8xld6Xo9UbI&_r=1 Rashida tace ita ta hadawa Naziru Sarkin Waka Lefen aurensa na biyu kuma har yanzu bai biyata kudin ba. Ta bayyana hakane a wani Live data gudanar saidai da yawa sun bay...
Da Duminsa: Ji Jadawalin Gwamnoni 5 dake shirin shiga jam’iyyar gamayyar ‘yan Adawa ta ADC

Da Duminsa: Ji Jadawalin Gwamnoni 5 dake shirin shiga jam’iyyar gamayyar ‘yan Adawa ta ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jam'iyyar ADC na shirin shigar da Akalla Gwamnoni 5 cikinta kamin nan da zaben shekarar 2027. Wata majiya tace ADC zata yi amfani da rikicin cikin gida na jam'iyyar PDP dan jawo wasu gwamnonin jam'iyyar cikinta. Manyan 'yan siyasa su Atiku Abubakar da Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da Rotimi Amaechi da David Mark, Da John Oyegun da su Peter Obi, da sauransu da yawa sun shiga jam'iyyar ADC. Gwamnonin da zasu koma ADC din tuni suka amince da wannan tayin inda suka ce amma a jira su...
El-Rufai Kwarya-Kwaryar Mahaukacine kuma hakan zaiwa jam’iyyar ADC amfani>>Inji A’isha Yesufu

El-Rufai Kwarya-Kwaryar Mahaukacine kuma hakan zaiwa jam’iyyar ADC amfani>>Inji A’isha Yesufu

Duk Labarai
' Yar gwawarmaya, A'isha Yesufu ta bayyana tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a matsayin mutum me halaye masu wuyar sha'ani. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tace El-Rufai na da Fushi ga kuma riko da ramuwar gayya, sannan yana kokari wajan ganin ya kammala duk abinda yasa a gaba. Ta bayyana hakane a shafinta na X inda tace amma wannan duka zasu yi amfani wajan gina kasa. Saidai da yawa sun soketa da cewa, a baya tana daga cikin masu sukar El-Rufai.
Ni ba bakauye bane na sayi Motar Rolls Royce da kudina babu wanda ya bani>>Wike

Ni ba bakauye bane na sayi Motar Rolls Royce da kudina babu wanda ya bani>>Wike

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa shi ba bakauye bane. Ministan ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV. Yana martani ne ga tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi inda yace shi ya sayi Motar Rolls Royce da kudinsa ba wani ya bashi ba. Saidai yace shi kuma Amaechi 'yan Kwangila suka bashi mota. Wike yace ya taso gidan dake da wadata amma ba zai ce su maau kudi bane.
Ni rakumi da akala ne a hannun Tinubu, Komai yace in yi, zanyi ba gaddama>>Tanko Almakura

Ni rakumi da akala ne a hannun Tinubu, Komai yace in yi, zanyi ba gaddama>>Tanko Almakura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Almakura ya bayyana cewa, shi rakumi da akala ne a hannun shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Hakan na zuwane a yayin da ake kiran shugaban kasar ya baiwa Tanko Almakura shugaban jam'iyyar APC. Hakan na zuwane bayan da tsohon shugaban jam'iyyar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sauka daga shugabancin jam'iyyar. Almakura da aka tambayeshi ko zai amince da mukamin, yace shi a halin yanzu, duk abinda shugaban kasa yace yayi, zai yi. Yace idan...
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Sarkin Mota ya raba gaddama ta karshe, yace Motar Naziru Sarkin Waka ta fi ta Rarara tsada nesa ba kusa ba

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Sarkin Mota ya raba gaddama ta karshe, yace Motar Naziru Sarkin Waka ta fi ta Rarara tsada nesa ba kusa ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A karshe dai, Sarkin Mota ya raba gaddama ta karshe a cece-kucen da ake yi tsakanin masoyan Rarara da Masoyan Naziru Sarkin Waka. Yace Motar Naziru tafi tsada. https://www.tiktok.com/@alamin_sarkinmota/video/7523274509697436934?_t=ZM-8xkjlWorjAk&_r=1 Naziru dai yace motarsa zata sayi ta Rarara sau 3.
Ba kai dan ku ci ku bamu ba: Wallahi Rarara yafi Gwamnoni da yawa kudi da Kafasiti>>Inji Rashida mai Sa’a ga Sarkin Waka

Ba kai dan ku ci ku bamu ba: Wallahi Rarara yafi Gwamnoni da yawa kudi da Kafasiti>>Inji Rashida mai Sa’a ga Sarkin Waka

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa'a ta bayyana cewa tunda ake a Kannywood, ba'a taba yin Mawakin da ya kai Rarara ba. Ta bayyana hakane a matsayin martani ga Naziru Sarkin Waka a yayin da yace motarsa tafi ta Rarara kudi nunki 3. Rashida tace wannan motar da Naziru ke gasa da ita daya ce daga cikin motocin Rarara masu tsada. https://www.tiktok.com/@backup_rashida_mai_saa/video/7522997202701061381?_t=ZM-8xkZVICqm0b&_r=1 Ta bayyana cewa, Rarara ya taimaki jama...