Kalli Bidiyon abinda akawa Tauraron Fina-finan Hausa Saheer Abdul da ya je Madina yana sayar da garin Danwake, yace dole ya dawo Najeriya
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya isa Madina inda ya fara sayar da garin Danwake.
Saidai yace an kure masa gudu.
Ya bayyana hakane a sabon Bidiyon da ya saki.
Ya nuna jakar da yaje da garin Danwakensa a ciki inda yace mutanen Madina sun kusa sayeshi, bai ma je Makkah ba kenan.
Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa:
https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7547437020054949127?_t=ZS-8zXRTwpOBSi&_r=1







