Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo kenan a wanna hotunan da Bidiyon yake rawar murnar lashe zabe a karo na biyu bayan da INEC suka bayyana cewa shine yayi nasara a zaben da aka gudanar ranar Asabar.
https://www.youtube.com/watch?v=JGD9uYQIXfs?si=vqatNIzMXvvOYNzj
Najeriya ce ta zo ta daya a Duniya a jerin kasashen Duniya da suka fi yawan coci masu girma.
Ga jadawalin kamar haka:
1. Glory Dome – 100,0002. St. Peter’s Basilica – 60,0003. Faith Tabernacle – 50,0004. Aparecida – 45,0005. Milan Cathedral – 40,0006. Redemption Camp – 40,0007. San Petronio – 28,0008. Rio Cathedral – 20,0009. Basilica of Peace – 18,00010. Lakewood Church – 16,80011. Yoido Full Gospel – 12,00012. Seville Cathedral – 11,00013. Guadalupe – 10,00014. St. John the Divine – 9,00015. Notre-Dame – 9,00016. Florence Duomo – 8,00017. St. Paul Outside Walls – 8,00018. Sagrada Família – 8,00019. Hagia Sophia – 8,00020. Cologne – 7,50021. Licheń – 7,00022. National Shrine – 6,00023. Liverpool – 6,00024. Metropolitan Tabernacle – 6,00025. Angelus Temple – ...
Matatar man Dangote ta rage farashin litar man ta daga Naira 872 zuwa Naira 827 kan kowane dala.
Hakan na zuwane bayan da farashin an da ake shigowa dashi daga kasahen waje ya ragu.
Hakan na nufin Dagote ya rage farashinsa da Naira akalla 44 kenan.
Hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta bayyana gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar a Karo na biyu.
A ranar Lahadi ne baturen zabe, Farfesa Edogah Omoregie ya bayyana Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben da aka gudanar ranar 8 ga watan Nuwamba.
Soludo ya samu kuri'u 422,664 sai babban abokin Hamayyarsa, Prince Nicholas na APC ya samu kuri'u 99,445.
Dan majalisar wakilai na kasar Amurka, Riley Moore wanda yana gaba-gaba wajan zuga Shugaban kasar Amurkar, Donald Trump ya afkawa Najeriya yace tunda shugaba Tinubu ya ce ba gaskiya bane ba'a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi.
To abinda suke so daga wajanshi a yanzu shine ya kulla alaka me karfi da kasar Amurka sannan kuma ya yi abinda ya dace.
A yayin da aka gudanar da zaben Gwamnan jihar Anambra a yau, An ga Bidiyon yanda ake sayen kuri'a ta hanyar rabawa mutane Maltina, Burodi da kudi.
Bidiyon sayen kuri'ar ya karade kafafen sada zumunta sosai inda mutane ke ta Allah wadai.
https://twitter.com/ChuksEricE/status/1987124703073571265?t=DjcD5_iYNKRMw77OcNNKmQ&s=19
Shahararriyar 'yar Tiktok, Fulbe Gombe ta bayyana cewa, Duk wanda ke soyayya da budurwarsa bai taba mata chiki ba, soyayyarsu bata kai ba.
Tace a yanzu yin ciki ba abin kunya bane domin ya zama ruwan dare, kuma Saurayi idan budurwarsa ta ki ya tabata, ya kyale ta ya kama gabansa.
https://www.tiktok.com/@kumoofficial9090/video/7570358834556849426?_t=ZS-91EQQxilT0b&_r=1
Malamai a Najeriya sun fara yiwa shugaban kasar Amirka, Donald Trump Ruwan Al-Qunut.
Hakan na zuwane bayan da Trump din ya bayyana aniyaraa ta son kawo Hari Najeriya dan Kashye wadanda ya kira musulmai 'yan tà'àddà masu yiwa Kiristoci Khisan Khiyashi.
Bidiyon ya bayyana inda aka ji Wani malami yana Ruwan Addu'ar yayin da Mamu ke amsa masa da Amin.
https://www.tiktok.com/@nura0703480/video/7569988620052892946?_t=ZS-91EMGd4kQ2y&_r=1
Wasu sun yi amfani da fasahar AI suka kirkiri Bidiyo da ya nuna Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy yana shafa Kirjin Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu.
Hankalin Soja Boy din ya kai kan Bidiyon inda yayi kira a garesu da su ji Tsoron Allah.
https://www.tiktok.com/@arewa.back.up/video/7570233198463192327?_t=ZS-91EKtUZYswC&_r=1
Wannan tsohon wanda makaho ne an kamashi da zargin aikata Alfasha da wata yarinya me shekaru 6.
Yarinyar dai an saba aikenta wajensa ta kai masa abinci, ashe idan taje yakan rika saka yatsansa a cikin al'aurarta.
Da abin ya isheta, wataran da aka aikata sai tace ba zata je ba.
Sai aka aika wata, itama data je ya mata abinda yakewa waccan yarinyar har yana kokarin saka Al'aurarsa cikinta.
Anan ne dai Asirinsa ya Tohnu.
https://www.tiktok.com/@thevoiceofsharknation_/video/7569218381019204871?_t=ZS-91EJ1wBAbRI&_r=1