Kalli Bidiyon sanata Elisha Abbo da matarsa suna rawa, yace suna jin dadinsu
Sanata Elisha Abbo kenan a wannan Bidiyon tare da matarsa suke nishadi a gida.
Ya saka Bidiyon a shafinsa na sada zumunta inda mutane da yawa suka yaba.
https://www.tiktok.com/@dr.p_pat/video/7523696249095310597?_t=ZM-8xncjl4Qf7I&_r=1
Lamarin ya dauki hankula.








