Sunday, April 12
Shadow

Duk Labarai

Na talauce bani da kudi, kuma na sauka daga shugabancin Najeriya da mutunci na saboda ban karbi cin hanci gurin kowa ba>>Tsohon Shugaban kasa, Buhari

Na talauce bani da kudi, kuma na sauka daga shugabancin Najeriya da mutunci na saboda ban karbi cin hanci gurin kowa ba>>Tsohon Shugaban kasa, Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ya talauce bashi da kudi. Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Garba Shehu inda ya kara da cewa kuma ya sauka daga mulki da mutuncinsa saboda bai karbi cin hanci daga girin kowa ba. Garba Shehu ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai a yayin da yake kaddamar da wani littafi kan irin abinda ya fuskanta lokacin yana aiki da shugaban kasa. Garba yace dalilin da yasa shugaba Buhari baya hira da 'yan jaridu sh...
Dan an kawo mana hari, sojoji tserewa suke>>Wani Basaken kauye ya koka

Dan an kawo mana hari, sojoji tserewa suke>>Wani Basaken kauye ya koka

Duk Labarai
Basaraken kauyen Yashikira dake karamar hukumar Baruten, a jihar Kwara, Amb (Dr) Alhaji Umar Sariki Usman, ya bayyana cewa da an kai kusu hari sai sojoji su tsere su barsu. Basaraken ya nuna damuwa kan yanda sojojin da aka kai musu basa iya basu kariya. Ya bayyana cewa, duk da alkawarin gwamnati na kai karin jami'an tsaro amma har yanzu ba'a kai ba. Yace 'yan bangansu da basu da makamai masu kyau sune suke fuskantar 'yan Bindigar. Yace sojojin da aka kai musu basu da kwarewar aiki kuma basu da kayan aiki masu kyau.
Da Duminsa: An sake daga jana’izar Aminu Dantata

Da Duminsa: An sake daga jana’izar Aminu Dantata

Duk Labarai
Bayanai daga makusantan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata sun nuna cewa an ɗage jana'izar marigayin da aka shirya gudanarwa bayan sallar La'asar a ranar Talata. Yanzu an mayar da jana'izar zuwa bayan Magariba a haramin birnin Madina. Dama dai Mustapha Junaid, mataimaki na musamman ga marigayin ya shaida wa BBC cewa tuni gawar Alhaji Aminu ta isa birnin na Madina. "Alhamdu lillah an ɗauki marigayi Alhaji Aminu Ɗantata daga filin jirgi na Madina kuma yanzu haka za a je Shakzura inda a nan ne za a ƙarasa shirya shi kafin daga bisani a kai shi haramin Madina domin gudanar da sallah kamar yadda hukumomin Saudiyya suka amince." In ji Mustapha Junaid. A ranar Asabar ne shahararren ɗankasuwa Aminu Ɗantata ya rasu yana da shekara 94 da haihuwa a shekarar miladiyya.
Zan tsaya takarar shugaban kasa a 2027 – Peter Obi

Zan tsaya takarar shugaban kasa a 2027 – Peter Obi

Duk Labarai
Zan tsaya takarar shugaban kasa a 2027 – Peter Obi. Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya tabbatar wa magoya bayansa cewa zai tsaya takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027, kuma ba zai yi fiye da wa’adi guda ba idan ya ci zabe. Mista Obi ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Peter Obi Media Reports, Ibrahim Umar, ya fitar a ranar Litinin a Abuja. Tsohon dan takarar shugaban kasar ya tabbatar da cewa yana cikin tattaunawar kafa kawancen jam’iyyu, yana mai cewa burinsa shi ne ceton Najeriya daga halin da ta tsinci kanta. “Ban taba shiga wata tattaunawa kan hadin gwiwar tikitin takara da kowa ba, har da Atiku,” inji shi. “Idan za a samu wata yarjejeniya da za ta takaita wa’adin mulkina zuwa shekaru hudu...
Kakanninmu asali ƴan Najeriya ne – Shugabar Majalisar Dattawan Saint Lucia ta shaida wa Tinubu

Kakanninmu asali ƴan Najeriya ne – Shugabar Majalisar Dattawan Saint Lucia ta shaida wa Tinubu

Duk Labarai
Kakanninmu asali ƴan Najeriya ne – Shugabar Majalisar Dattawan Saint Lucia ta shaida wa Tinubu. Shugabar Majalisar Dattawan kasar Saint Lucia, Alvina Reynolds, ta bayyana karfin alaƙa ta asali tun kakanni tsakanin ƙasar da Najeriya. Reynolds ta buga misali da bayanan ƙidayar al'umma na Biritaniya da aka gudanar a tsibirin a 1815, inda aka gano cewa yawancin mutanen Saint Lucia na da asali daga Najeriya. Ta bayyana hakan ne yayin tarbar Shugaba Bola Tinubu a zama na hadin gwiwa na majalisun dokoki biyu na kasar Saint Lucia a jiya Litinin. Bayani game da wannan zaman hadin gwiwa, ta fito ne a wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya fitar ga manema labarai a jiya Litinin a birnin Abuja. “Daga cikin bayi 16,282 da aka kawo Saint Lucia a waccan shek...