Kalli Bidiyo Wata Sabuwa: Bayan G-Wagon, Naziru Sarkin waka zai sake siyan wannan motar ta Naira Miliyan dari tara
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
A yayin da ba'a dade da samun labarin Naziru Ahmad Sarkin Waka ya sayi motar G-Wagon ta Naira Miliyan 600 ba.
A yanzu kuma yana shirin sayen ta gabanta ta Naira Miliyan 900.
Babban yaron Nazirunne ya bayyana haka inda ya wallafa Bidiyon motar.
https://www.tiktok.com/@abbacsale2/video/7523681809968680198?_t=ZM-8xtaPultsZx&_r=1
Ana dai ganin Nazir na gasa ne da Rarara.








