Saturday, December 20
Shadow

Duk Labarai

Mace ta Gari: Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara

Mace ta Gari: Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara Bahijja ta bayyana hakan ne a hirar ta da Tubeless Media. Saidai wasu na ganin ba kowace mace ce za ta iya yi wa mijinta irin wannan biyayyar ba! Me za ku ce?
Yarima a masarautar Saudiyya, Alwaleed bin Khalid bin Talal – wanda ya shafe fiye da shekara 20 yana cikin yanayin doguwar suma – an yi bikin cikarsa shekara 36 da haihuwa

Yarima a masarautar Saudiyya, Alwaleed bin Khalid bin Talal – wanda ya shafe fiye da shekara 20 yana cikin yanayin doguwar suma – an yi bikin cikarsa shekara 36 da haihuwa

Duk Labarai
Yarima a masarautar Saudiyya, Alwaleed bin Khalid bin Talal - wanda ya shafe fiye da shekara 20 yana cikin yanayin doguwar suma - an yi bikin cikarsa shekara 36 da haihuwa. Ranar 18 ga watan Afrilu ce ranar da aka haife shi. Yariman ya shahara a ƙasashen Larabawa, har an laƙaba masa sunan, "Yarima Mai Barci".
Ji yanda matar aure ta mutu bayan da mijinta ya sha maganin karfin Maza yayi jìmà’ì da ita

Ji yanda matar aure ta mutu bayan da mijinta ya sha maganin karfin Maza yayi jìmà’ì da ita

Duk Labarai
Wata matar aure ta mutu bayan da mijinta ya sha maganin karfin maza na gargajiya yayi jima'i da ita. Tuni dai aka gurfanar da mijin me suna Eric Katinala dan kimanin shekaru 34 inda aka zargeshi da kashe matarsa. Lamarin ya farune a kasar Zambia. Da yake kare kansa a Kotu, Eric yace ya koma gida daga wajan aiki sai suka fita shakatawa shi da matarsa. yace anan ne suka sha giya kamin su bar wajan sai wata mata ta kawo maganin karfin maza inda ya siya. Yace ko da suka koma gida matarsa ta je dafa musu abinci shi kuma sai ya sha maganin karfin mazan. Yace bayan sun ci abinci sai suka fara saduwar aure inda a wani lokaci tace masa ta gaji. Yace tace masa ya debo mata ruwa ta sha ya debo mata sannan tace ya zuba mata a jiki shima duk ya mata. Yace bayan da suka huta sai ...
Kalli Yanda wani matashi ya hau Saman karfen Sabis yace ba zai sauko ba sai Atiku Abubakar ya biyashi bashin Naira Miliyan 15 da yake binsa ko kuma ya kàshè kansa

Kalli Yanda wani matashi ya hau Saman karfen Sabis yace ba zai sauko ba sai Atiku Abubakar ya biyashi bashin Naira Miliyan 15 da yake binsa ko kuma ya kàshè kansa

Duk Labarai
ina Bin Atiku Abubakar Bashi Naira miliyan 15 yakasa Binaya, Wani Matashi yayi Barazanar Kashe kansa Matuƙar Atiku Abubakar Bai Biya Shi Bashinsa Ba Wani Mutum Ya Hau Hasumiyar Sadarwa Don Neman Atiku Abubakar ya Biya shi Bashin Naira Miliyan 15. Da yake binsa. A wani lamari da ya jawo hankalin jama'a, wani mutum ya hau saman wata hasumiyar sadarwa a Najeriya, yana barazanar kashe kansa a matsayin matakin nuna fushi. Mutumin mai suna Musa Inuwa, ya ƙi saukowa daga hasumiyar duk da kokarin da ake yi na shawo kansa. Ya nace cewa sai an tilasta wa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, biyan sa Naira miliyan 15 da yake ikirarin cewa ana binsa sakamakon wani aiki da ya gudanar masa. Rahotanni sun nuna cewa ya bayyana a fili cewa ba zai sauko ba sai dai idan 'yan sanda su...
TURKASHI: Wani Matashi da ya Sadaukar da ransa da rayuwarsa ga, Sen. Barau I jibrin

TURKASHI: Wani Matashi da ya Sadaukar da ransa da rayuwarsa ga, Sen. Barau I jibrin

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani Matashi da ya Sadaukar da ransa da rayuwarsa ga, Sen. Barau I jibrin. Shin zaka iya irin Wannan Sadaukarwa ga Dan Siyasa ?
Kalli Bidiyo: Abin Kunya Yanda aka dauke wuta yayin da me kamfanin Facebook ya zo Najeriya yana tsaka da ganawa mutane

Kalli Bidiyo: Abin Kunya Yanda aka dauke wuta yayin da me kamfanin Facebook ya zo Najeriya yana tsaka da ganawa mutane

Duk Labarai
Me kamfanin Facebook, Mark Zuckerberg ya zo Najeriya inda yake jin ta bakin mutane kan shafin nasa. A yayin da wani yake ganawa dashi, kwatsam sai aka dauke wutar lantarki. Lamarin yayi matukar bayar da mamaki da daukar hankali. https://twitter.com/instablog9ja/status/1916179627841630481?t=GGfbmOe37A3WLqa3ezaNbQ&s=19 Da yawa dai sun bayyana lamarin da Abin Kunya.
Kalli Bidiyo yanda aka samu wani shakiyyi yasa Shugaban kasa, Tinubu na rera wakar Hamisu Breaker ta Amanata wadda Hisbah ta Haramta

Kalli Bidiyo yanda aka samu wani shakiyyi yasa Shugaban kasa, Tinubu na rera wakar Hamisu Breaker ta Amanata wadda Hisbah ta Haramta

Duk Labarai
An samu wani shakiyyi ya hada hoton Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yana rera wakar Hamisu Breaker ta Amanata wadda Hisbah ta jihar Kano ta Haramta Sauraro. Da yawa sun bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan hakan. https://www.tiktok.com/@prince_abduoll0/video/7497320735979916550?_t=ZM-8vsfxMU9TpV&_r=1 Wakar dai ta samu watsuwa sosai fiye da yanda ake tsamani bayan haramcin Hisbah.
Kalli Bidiyon Lamine Yamal na chasewa da wakar Shake Body ta Skales bayan lashe kofin Copa Del Rey

Kalli Bidiyon Lamine Yamal na chasewa da wakar Shake Body ta Skales bayan lashe kofin Copa Del Rey

Duk Labarai
Wannan Bidiyon na Lamine Yamal da abokan wasansa a Barcelona suna chasewa sa wakar Shake Body ta Skales a dakin canja kaya bayan lashe kofin Copa Del Rey ya dauki hankula. Dama dai a can baya Lamine Yamal ya chase da wannan waka. https://www.tiktok.com/@juanlopezf10/video/7497781397294222614?_t=ZM-8vsepjaX16s&_r=1 https://twitter.com/AfricaFactsZone/status/1916416737517490564?t=uEWb0Q2wEpVAzfyPgpksow&s=19 Barcelona ta lashe kofinne bayan lallasa Real Madrid da ci 3-2.